check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'KADDARA Ko BIYAYYA

AUREN KADDARA
                   Ko  BIYAYYA

🏼Na bilkisa ibrahim

1«****»  "Kyawawan"  dattijaine guda biyu a kayataccen, falonsu dayaji kayan more rayuwa kallo daya zakai musu kagane dattijan ma'auratan  suna matukar "so" da kaunar junan su.
Aka kwankwasa kofa tare da sallama suka bada izinin shigowa. Wani kyakykyawan saurayine mai lafiya da kuzari kallo daya zaka masa kagano tsananin kamarsa da dattijan dake zaune afalon dan harya so yafisu kyawu, saboda duk ya hada kyawun dattawan guda biyu, 
Yazo ya tsugunnah agaban iyayennasa,barka da yamma dad & mom.
Cikin fara'a suka amsa dad yace babana ya gida ya iyalin ?? Yadan rage fara'a sannan yaca kalau dad. Mom takallesa babanmu yadai naga karage fara'a dan antan bayeka iyalinka, yace bako mai mom.
Dad yace ban yardaba dady akwai matsala, dady bazan juri ganinkaba acikin rashin walwala tabbas nayimasu yaya biyayya  kuma kaima kayi mini, dan haka na yanke shawarar kaima yanzu kanemo zabinka ka kara AURE.  Da sauri ya dago kai yan kallon dad dinnasa, dad yadaga masa kai alamar hakane 
Shima cikin rauni ya girgiza kai tare da fadin dad AURE kuma?? Inji da wadannan ma dad. 
Dad kaima dakake da shekaru dayawa aduniya kana mata daya ka hakura saini da ban wuce 30 ba ace inada mata biyu har ana neman nakara ta uku, haba dad dan "ALLAH" KAyi hakuri wallahi bala'in mata biyun nanma neman zautani yakeyi bare uku iba so kuke kurasaniba dad 
Bazamu rasakaba dady insha        "ALLAHU" sai munga 'ya 'yanka. Hasalima wannan kara auren shine zai samamaka zaman lafiya agidanka damu kanmu, yakama ta kasamu mai kwantar maka da hankali babana. Jibi yanda ka rame ka lalace sai dogon hanci da tsayi duk ka fita hayya cinka acikin shekara daya 
        Tunda aka fara maganar auren ka da yarannan bamu sake ganin dariyar kaba dan haka kaje kayi nazari akan maganar nan kaji. Kayi  hakuri konace ka kara dan "ALLAH" yana tare damasu hakuri ya fada tare da shafa kansa.
Dady yasaki ajiyar zuciya yace to dad na gode in sha allahu zanyi kokari bari nawuce gida , mom sai anjima. Tace to dady kagaida gida tafada cikin raunin murya,ya mike ya fice........




billy
{Abdus'salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *