check your best novels here

Wednesday 1 March 2017

NAWAFF!!! 43/46

[26/02 15:14] Abba Gana: ☆☆☆☆☆☆☆
 NAWAFF 
☆☆☆☆☆☆☆






NA BILKISA IBRAHIM



Page43 & 44

.....Sun iso 9ja cikin ďokin son ganin 'kasarsu ta haihuwa, musamman ma Nawaf daya ďan daďe baya nan, da'kyar suka samu ku6towa daga hannun 'yan jarida afilin jirgin, bayan Nawaf yayiwa masoyansa godiya da irin kulawa dasuka nuna masa, yayi 'yan bayanai na gamsarwa ga masoyansa.
    A family falo suka baje kowa yana maida numfashin gajiya, aka kawo musu lafiyayyen abinci daga gidansu mas'ud, kowa yaci ya 'koshi.
    Nawaf ya ce, "momcy nifa barci nakeji wlhy.
   Momcy ta ce, "to mai sunan manya kujira papanku ya sakko, dan yay muku tanadin wani abu dazai sakaku farin ciki,, Nawaf yay murmushi, ALLAH sarki my sweet papa, to muna jiransa.
    Babu daďewa papa ya sakko cikin jallabiya fara, momcy ta ce, "kamar kasan jiranka kuwa akeyi,, murmushi papa yayi ya ce, "to gani miya faru?, momcy ta nuna masa Nawaf, wai barci yakeji, papa yay dariya to kutashi muje, amma saikun ďaure fuskarku, momcy ta ce, "gsky ne Alhaji.
    Nawaf da yasmeen suka ďaure idonsu da hankici momcy takama hannun Yasmeen, papa yakama na Nawaf, su Abdallah suka take musu baya.
  Woow!! Nafaďa danganin inda suka dosa.
    Anwar yabuďe 'kofa suka shiga, saida sukaje tsakkiyar falon san nan papa ya ce, "subuďe idonsu, kowa yazaro ido dan mamaki, cikin farin ciki Nawaf ya rungume papa yana sambatun farinciki, sai dariya suke masa.
   6angaren da Nawaf yafara ginawane ya daina, papa ya 'karasa ginin aka zubama wajen kaya masu 'kyau da tsari, abin sai wanda yagani komai zam2, papa ya ce, "to kowa ya za6i bedroom ďin dayakeso, Nawaf ya ce, "papa ni zan fara za6a.
   A'a modebbo yasmeen ce 'karama ita zata fara za6a, yasmeen tafakaici idonsu papa tayima Nawaf gwalo, ya ďaure fuska tamau yana harararta, momcy ta ce, "za6i kinji ďiyata, tako nuna wanda Nawaf yakeso acikin zuciyarsa, da sauri Nawaf ya ce, "tab yarinya wlhy nima shinakeso.
   A'a modibbo kayi ha'kuri kaci girma kaifa babbane, kuma aii ďakin mai gida a ciki akesonshi, dan haka kaine zaka ďauki na ciki, Nawaf yay wani murmushin mugunta ya ce, "na amince papa.
  To ALLAH yay muku albarka kunji, suka dawo falo akayi addu'oi sannan su papa suka tafi nasu waje.
    Bayan fitarsu yasmeen ta tashi tayi shigewarta ďakin data za6a batareda tabi takan Nawaf ba, yabita da kallo yana murmushin mugunta, takai minti goma da shiga sannan yabi bayanta, har yaje 'kofar ďakin saikuma ya fasa ya wuce ďayan ďaki, wanka yashiga .
   Itama yasmeen wanka tayi, tana fitowa ta zira kaya ajikinta marasa nauyi ta haye gado, harta kwanta saikuma ta tashi ta sakko 'kofar ta sakama key tabar key ďin aciki, dan tanada tabbacin wannan mugun zai i ya biyo bayanta tunda tabashi haushi, dan tunda tace tana son ďakin nan ya canja fuska yana harararta, ta haye gadon tana wata 'yar dariya, babu daďewa barci yay gaba da ita.
    Shima dai Nawaf bayan yafito kwanciya yayi domin yin barci, amma saiya kasa, tunanin yasmeen yazo ya kanaynayeshi abubuwa dayawa yake kissimawa a cikin zuciyarsa, yanzun kam gsky bazai iya đaga mata 'kafaba,  yariga yashirya. komai tafanjama fanjam, shima yana bu'katar ďanďana za'kin rayuwar aure, yanason sanin banbancin da da yanzu, to amma tawace hanya zaibi domin mallakar wadda yadaďe yana muradi da bege??, taya zai fahimtar da yasmeen cewa ya fara 'kaunarta tun lokaci mai tsawo daya wuce?, to anyama zata fahimcesa??, idan ta fahimcesa zata amshi uzurinsa??, waishinma zata soshi??, ko har yanzu tana ma'kale da son tsohon mijintane??, yaja wani dogon tsaki, ko a mafarki bayason tuna anta6a ďaurama yasmeen aure dawani kafinshi, yakaima iska naushi yana huro hanci tamkar mai shirin danbe.
   Zumbur yami'ke yanufi ďakin da yasmeen take, yata6a 'kofar amma saiyaji gam ankulle, mtsowwwww yaja tsaki yakoma inda yafito, babu daďewa shima barci ya ďaukeshi.
   Basu farkaba sai da'aka kira sallah, yasmeen ta tashi tayo alwala, tanajin motsin fitar Nawaf, koda yadawo saiya shiga gidansu mas'ud, mami ta ce, "A'a Modebbo dakanka, muna shirin shiga anjima, nazata kunacan kuna barcin gajiya, Nawaf yay murmushi yarisina yana gaida mami, ta amsa cikin fara'a da tambayarsa yajiki??, ya ce, "jiki Alhmdllh kaďan yarage aii.
  Masha ALLAHU aii haka akeso, sunďan daďe suna hira, 'kannen mas'ud sukazo suka gaisheshi dayi masa yajiki, cikin fara'a yake amsa musu,da tambayarsu ya karatu? , daga baya yanufi 6angaren mas'ud.
   A falo ya iskesu anata zuba soyayya, Nawaf ya ce, "ALLAH yashiryaka malam, kana nan kana soyayya shiyyasa muna sauka kagudo ko?.
   Mas'ud yay dariya yana faďin yaranka Alhaji?, Nawaf ya ce, "fari 'kal, yazauna suna gaisawa da Ameena, Nawaf ya ce, "ashe munsami 'karuwa to ALLAH ya inganta mana, Ameena ta ce, "amin tana murmushi, taje takawo masa lemo, saita koma bedroom takwanta tabasu waje.
   Nawaf ya ce, "mutumina kaikam sai ahankali, ahankalinma sai sannu mas'ud yafaďa yana hararar Nawaf,, yaďora dafaďin ina yasmeen??, Nawaf ya ta6e baki tana gida mana kozan rin'ka yawo da'itane.
   Dariya mas'ud yayi, to idan kayi yawon da'ita haramunne, aii yakamata ma kuzo tare yanzu.
    mtsowwwww!!!! Nawaf yaja tsaki Kaifa idan ana maganar arzi'ki saika rin'ka kawoma mutane ta tsiya,, hummmmyimm!!! Maganar yasmeen ďince tatsiya?, malam idanzaka fito fili kafaďa kafito, wlhy tuni nagano ka kamu da son yasmeen, dan idanunka sun fallasa sirrin zuciyarka.
   Lah mas'ud sharri kuma ka koma yima mutane da sa ido??.
   Babu wani sharri alhaji gsky ce, idan kuma bakasan kakamu da sontaba to yanzu na fassara maka ba'kin.
   Nawaf ya ku6i lemo yana murmushi, saida ya ajiye kofin sannan ya ce, "amma kaidai mayene!, kace dama ido kasaka mini bansaniba.
   Hhhh aiba saina sha wahalar saka maka idoba, gaba ďaya sassan jikinka sun tonaka, kallon dakakema yarinyarnan kawai ya'isa agane ka kamu da sonta.
   Humm kadaiji dashi, nikaga tafiyata, dama su mami nazo gaidawa daganin Ameena, dan haka mukwana lafiya.
   mas'ud ya tuntsure da dariya, to angon yasmeen, mu dai muna jiran baby a daren yau.
   Banza Nawaf yay masa yafice abinsa.

  Afalo yatarar da yasmeen dasu talatu tana nuna musu suna gyarawa, dansuma yau suka dawo daga hutun dasuje tunda gidan babu kowa.
    Da sauri suka rissina suna gaisheshi, sau ďaya ya amsa ya ďauke kai, ďakin yasmeen yashiga, cikin haushi yasmeen ta take masa baya.
   Kwance ta tarar dashi akan gado yayi filo da hannayensa, idanunsa  a lumshe kafafunsa kuma suna zube a'kasa yana ďan motsasu, ta tsaya cak ajikin 'kofa tana kallonsa, 'kafarsa fes2 kamar baya takata a'kasa, bakowacce 'kafa bace abin kallo, amma idan kaga ta Nawaf dolene ka kalla, taci gaba da kallon sassan jikinsa ďaya bayan ďaya.
   Kamar daga sama taji ya ce, "mikike kallo ajikina??, da sauri ta kauda kai gefe, itafa azatonta idonsa arufe suke baya ganinta, ta ďan ta6e baki tomiye abin kallo ajikin naka???.
   Ya buďe ido kađan yana kallonta 'kasa2, tai 'kasa da idanunta dan bazata juri kallon nasaba, ya kauda kai daga kallonta, yasan yana tashi zata fice da gudu, tunda matsoraciyace, gakuma su talatu a falo.
    Yatashi zaune yajingina da jikin gadon yana latsa waya, ta ce, "wai miya kawoka ďakina ma??, batareda ya kalletaba ya ce, "nan nakeson zama kozaki hananine??, bazan hanakaba amma zan haďaka da momcy dan nina fara za6ar nan.
   Murmushi yayi har fararen ha'koransa suka bayyana, yasmeen ta tsura masa idanu kamar zata cinyeshi, baita6a murmushin daya 'kawata 'kyawunsaba irin yau, jitayi 'kyaunarsa ta'kara ninkuwa azuciyarta.
   Maganarshi ta katse mata tunanin ta, "k zokiga wannan kokinsan miye, batayi tunanin komai ba tanufi inda yake dan tana cikin shau'kin so, kamar gsk ya mi'ko mata wayar, tami'ka hannu da zummar amsa, saiya dam"ke hannunta caraf, yafisgota ta faďo saman gadon, yaďan kishingiďa agefenta it  kuma tana a rigingine, idanunsa na kallon fuskarta .
   Cikin tsiwa ta ce, "malam wai miye hakane??, ya ce, "tambayeni mana?, ta ce, "aii tambayar taka nakeyi?, ya ce, "'kara tambayata.
     Takula abin nasa rainin hankaline, danhaka saitayi shiru, yasaka yatsansa yana zagayawa akan la66anta, ya ce, "wakikema gwalo ďazu??, ta ture hannunsa tana faďin banason abinda kakeminfa, wannan aiba yibane.
     Ya ce, "hummyimmm! Bahaka kikesoba shiyyasa kika za6i muhaďa ďaki??, ta harareshi malam ni karkamin sharri ďakinka daban nawa daban ta 'kare maganar da murguďa baki.
   Oh!!, laifi uku kenan??, ta yun'kura zata tashi ya maida ita, yasa 'kafa ya danne 'kafafunta, 'yammata aii bakida ikon tashi anan, saikin gayamin ni sa'ankine??.
    Yasmeen ta ta6e baki, ALLAH idan baka sakeniba saina tara maka mutane, dan ihu zan maka wlhy.
   Nawaf ya tuntsure da dariya, yarodai man kaza, yarinyarnan har yanzu 'kuruciya tana damunki, "k atunaninki idan kinyi ihu wani zai jiki?, ki tuna tazarar dake tsakaninmu dasu momcy, tokoma sunjiki ai babu mai kawo miki ďauki yarinya.
     Kaidai kasani, waikai babu abinda ka'iya arayuwarka sai mugunta ne??.
    Ya ce, "woow!! Kinaso na nuna miki abubuwan dana iyane bayan mugunta kenan?, yasa hannu ďaya ya tallabo fuskarta, yamatso datashi harsunajin fitar numfashin juna, idanuwansu suka haďu a 'kar'kashin inuwa ďaya, yasmeen tafara kauda nata idanun, dan jitake kamar wani abu yanafita daga idanunsa zuwa nata.
    Yaďan murmusa kinyarda ba mugunta kawai na iyaba, tayi shiru kamar  batajishiba, ahankali ya ce, "bari na'kara nuna miki danki tabbatar, tabuďe baki zatayi magana, ya haďe bakinsa da nata.
    Na ce, "humm bari kuga nayi nan, falo nadawo nabasu waje,  bayan 'yan mintina kaďan nakoma, zuwa sannan ya barta amma sai kuka takeyi, shikuma yayi shiru yana kallonta, tamkar yau ya fara ganinta, yakama hannunta ya rumtse anasa, har yanzu kina akan bakanki???..
   Harararsa tayi da manyan idanunta waďanda suka so rikita masa lissafi, amma saiya dake, ya haďe fuska kamar bai ta6a dariyaba, ya ce, "nakula kinada tsiwa sosai xarah amma ina nan zan sauke miki ita, karki ďauka nagama yimiki gargaďine, Wannan nayimikine akan laifin gwalon ďazu, saura na ďaki, ya'kare maganar dajan karan hancinta ya matsa da 'karfi, tari'ke hannunsa da 'kafi dan zafi.
     Yasaki hancin yana dariya, danganin yanda hancin yay jajur, yasauka daga gadon yana faďin sai gani na biyu fancy face!!.
    Yasmeen tabishi da kallon mamaki waye kuma fancy face??, wata zuciyar ta ce, "k mana., yasmeen tasaki murmushi tana maimaita sunan ahankali fancy face!! Ta lumshe ido tana murmushi, kardai ace mafarkintane yafara zama gsky, shin dgsk Nawaf yafara sontane??, tajawo filo ta rungume jitake kamar shita rungume, tuni ta manta da zafin hanci, sai maimaita sunan takeyi tana murmushi, gsky sunan yay mata daďi fancy face!!!!.
    Nawaf yafaďa kan gado yana murmushi, yakai hannunsa saman la66ansa yashafa, idan yana kissing ďin yasmeen takan dukeshi da mintsini amma yau batayi masa hakaba, saidai hawaye datakeyi, to mikenan??, kota fara sonsane?, lallai dayafi kowa sa'a arayuwa, dayace, "shikam yaďara sauran maza sa'a, da samun 'kya'ky'kyawar yarinya nitsatstsiya, yajawo filo yarungume tsam a 'kirjinsa,, ahankali ya ce, "I LUV U MY FATEEMA XARAH!!!!!!! Woow!!! anzo wajen kowa yakamu.
       Haka kowa yayta sambatu da begen ďan uwansa aďaki, sallama aďaki Nawaf yayita baifita ko'inaba, garama yasmeen tafito falo, bayan salkar isha'i, su talatu suka kawo musu abincin dare kona ce, "kayan marmari dakuma shayin Nawaf nafama, saikuma ďan abinda ba'a rasaba, suna cikin jerawa Nawaf yafito daga ďaki, dagashi sai wando iya gwuywa da 'karamar riga tashan iska, hannunsa ri'ke da wayoyinsa,  suka rissana suna gaisheshi, ya amsa yana zama kujerar dake kallon yasmeen.
    Suna gamawa suka fice, yatashi yaje yakunna tv sannan yadawo yazauna hannunsa ri'ke da remote, idonsa yana kan tv ya ce, "azo abani shayi.
   Yasmeen tayi burus dashi kamar batajiba.
   Yadaka mata tsawa ALLAH kikiyayeni, dan iskanci kinaji ina miki magana amma kike shareni,  yasmeen taďago tana kallonsa, ta tsorata da tsawar amma tadake, ta ce, "naga baka ambaci sunaba nasani koda bango kakeyin magana.
      Tabďii yafaďa azuciyarsa, yama kasa cemata komai, saidai daka kalleshi kasan ransa ya 6aci sosai, itama ganin haka saita mi'ke tanufi kichin, kofi ta ďakko tazauna tana haďa masa shayin, tagama ta ajiye agabansa batareda tayi maganaba, binta kawai yayi da kallon shima dan yakasa magana.
    Maimakon yasha shayin kamar yanda ya saba, saikawai yaja tiren kayan marmarin yafara sha, yanasha yana kallo, itamadai idonta yana kan tv'n, wayarsa tashiga 'kara ya ďauka, yana waya yana kallo ga kayan marmari agefe yana ďorawa, da larabci yake maganar shiyyasa yasmeen bata fahimtar abinda yake faďa ba, yakanyi dariyadai lokaci2, dakuma ambatar sunan ummuhabiba.
    Wani takaici ya turni'ke zuciyar yasmeen, tacika tayi fam da kishi, jitake kamar 'kirjinta zai fito waje, taji ya ce, "i miss u too my dear sis.....
     Da sauri ta mi'ke tana huci tashige ďakinta, yabita da kallo yana gyara zama, yasaki murmushi yacigaba da wayarsa.
    Araina na ce, "haka zaku 'kare, kowa girmankai yana ďawai niya dashi.
   Kan gado ta faďa tana kuka harda dukan kanta,, shikam gogan ko'a jikinsa wayarsa yaketa zubawa shida ummu habeeba, saida tagaji dan kanta takashe sannan yatashi yanufi ďakinsa, yasmeen tami'ke da haushi tanufo falon dashirin kota kwana, dan ta shirya suyi duk wacce zasuyi da Nawaf, to kuma saitaga falo wayam, sai ma falon a hargitse da kwanika, tazauna tahau cin abincin dan yunwa takeji sosai, ahankali Nawaf yazo ya wuceta yashige ďakinta batareda tagansaba.
    Tagama ta gyara falon takashe komai sannan tanufi ďaki, saida tagama sawa 'kofar key sannan ta ankara da Nawaf kwance bisa gado barci ya ďaukesa, tayi tunanin takoma, saikuma taga tana ta6a 'kofar zai iya farkawa wannan mai kunnen macijin.
    Ahankali taja bargon zuwa 'kasa, yaďan motsa, da sauri ta du'ke dankar yaganta, yagyara kwanciyarsa yacigaba da barcinsa.
    Ajikin gadon ta shimfiďa bargo, ta manne da gadon yanda bazai gantaba, ta kwanta ahankali, babu daďewa barci yay awon gaba da'ita.
    Barci yay barci Nawaf yanata mirgina2 akan gado shi kaďai, har yaiso bakin gado sosai kuma gefen da yasmeen take kwance, ya 'kara juyawa da zummar gyara kwanciya saigashi yafaďo tim akan yasmeen dake rigingine,, afirgice ta farka, shima ya buďe ido, suka 'kurama juna ido cikin mamaki suke duban juna, amma kallon soyayya, kowanne kwayar idonsa na nuna tsantsar son ďan uwansa, Nawaf yay ďan murmushi, dama sabodani kika kwanta nan ko??, to gani ALLAH ya nuna mini ke.
   Yasmeen ta ce, "mizaisa na 6oye saboda kai??, yashiga shafata yana faďin dalilan dayawa fancy face!, dandanan tsoro yashigi yasmeen dan tunda suke baita6a yimata irin hakaba, yakandaiyi kissing ďinta,, kafin ta ankara yafara wuce gona da iri, tafara kuka tana bashi ha'kuri, cikin sar'kewar murya ya ce, "fancy face! aii yaukuma kinzo hannu babu đaga 'kafa, gara mu goga rainin dake tsakaninmu, 'kila daga nan zaki fara girmamani.
     Ta 'kara fashewa da kuka, kayi ha'kuri wlhy bazan sakeba, bazan sakeyimaka abinda baka soba, plz for giveme, wlhy ina fashin sallah kaji na rantse maka.
    Yanda take magana arikice saiya ďauka tsorone yasakata faďa, ya ce, "ban yardaba, baďazu kinji sallaba?,, wlhy Azuhur kawai nayi, saikuma yazo.
       aiko kafiri yaga halaka yana musulunta, danhaka ban yarda dakeba, wlhy da gsk nakeyi yaya!! narantse maka, ya ce, "to saina gani zan yarda 'kanwata, yafaďa cikin zolaya.
    Yashiga 'ko'karin tura hannu, aisai numfashinta ya ďauke, saboda tsoro, babu abinda take tunawa saiwasu ranaku biyu abaya wanda suka kasance a mabanbanta lokaci, jin yarinyar mutane zata some masa saya ďagata,
       Haka yayi daidai dakiran sallar asubahi, yamirgina gefe yana maida numfashi, itakuma tajuya tana kuka, jikinta sai tsuma yakeyi, jitake kamar ta tsaga 'kasa ta 6oye, yami'ke ahankali yafice, ďakinsa yanufa yana cije le6e, yawuce bayi yasakarma kansa ruwa tamkar wanda yay dauďar shekara guda, saida yaji ankira sallar shiga masallaci sannan yay wanka yafito, Aďaki yayi sallar danjin cikinsa ya kulle tamau.
    itama yana fita tami'ke tasakama 'kofar key tana kuka, tazame ajikin 'kofar tana kuka mai tsuma rai,, na ce, "saikace wadda akace umma ta mutu, bayanma bai miki komaiba.
   Har aka idar da sallar asuba tana awajen, saidaga baya tazame takwanta barci yay awon gaba da ita.
   Shima daya idar da sallar saiya kwanta awajen dan baya jin daďin jikinsa, koda gari yawaye suka tashi, babu wanda yakula kowa, ita yasmeen tana tsoransane yanzu, shikuma yanajin haushinta, haka suka kullah kwana biyu suna 'yar wasan 6uya, amma Nawaf shi bashida lafiya, tun yana jurewa harya kira momcy awaya danjin zai halaka abanza, arikice momcy da umman yasmeen suka iso 6angaren nasu, dan tazo duba Nawaf ne itada ya seer,   ďakinsa sukanufa kai tsaye, suka tarar dashi ri'ke da ciki yanata mirgina2.
    Suka 'karasa da sauri suna tambayar lafiya??.
   Batareda ya iya furta komaiba ya nuna musu cikinsa, waya momcy ta ďauka takira mas'ud, cikin 'yan mintina ya iso gidan,, bai tsaya neman ba'asiba yashiga duba Nawaf, yarage murya yanda momcy da umma baxasujiba, ya ce, "bro's kaga abinda kajawoma kanka ko??, kanada matarka amma kasaka kanka a wannan halin??, Nawaf yari'ke hannun mas'ud ahankali ya ce, "plz karka gayama su momcy kaga harda umman yasmeen.
    Mas'ud ya fisge hannunsa yana harararsa, dallah malam sakarmin hannu saina faďa ďin.
   Momcy ta ce, "mas'ud mike damunsa, mas'ud yay 'kasa da kai yana sosa gefen wuyansa saikuma yakalli Nawaf daketa ro'konsa wai karya faďa.
    Momcy ta dakama modebbo tsawa ta ce, "saiya faďa ďin, mas'ud faďamana, Nawaf ya ce, "mom plz dan ALLAH basai ya faďaba kiyi ha'kuri,, harararsa ta yi ta ce, "bazaka yima mutane shiruba ko??, mas'ud ya ce, "momcy yasan bashida gsky shiyasa, dama yana bu'katar matarsane amma girmankai ya hanashi su zauna su dai2ta saboda wani dalilinasu mara tushe, to gashinan haryajama kansa ciwo saboda bazai iya daurewaba.
    Momcy tazaro ido, mas'ud kana nufin yasmeen da modebbo basa zaman lafiya??, mas'ud ya ce, "hakane mom.
    Momcy ta ce, "to miya haďasu??, mas'ud yami'kama Nawaf magani yana faďin mom bari yasha magani sannan.
    Nawaf yakar6i maganin yasha yana hararar mas'ud, babu daďewa barci yay awon gaba dashi, mas'ud yazauna ya zayyanema su momcy duk abinda yake faruwa tundaga haďuwar su tafarko.
    Umma ta ce, "aiishi baya da laifi, laifin yasmeen ne wannan, A'a wlhy karkice haka laifinsane tunda shine yafara tsokanarta, kuma dan mugunta yamareta.
    Umma ta ce, "to wayace tayi masa rashin kunya??, waini tanama ina?, momcy tarakota har ďakin yasmeen, tana kwance duk ta canja kamanni saboda tsoro da kewar rashin ganin mijinta, ta mi'ke zumbur tana kallon umma,, wani lafiyayyen mari umma tabata , tashiga zazzaga mata faďa, bata ta6a ganin 6acin ran ummaba irinyau, momcy tashigo tana bata ha'kuri.
    Umma ta ce, "kibar bani ha'kuri hajiya yasmeen batajin magana ko kaďan, tsiwarta tayi yawa wlhy.
   Kuma tashirya taje tabashi ha'kuri inkuwa bahaka ban yafe mataba, umma tana gama faďa tafice.
    Yasmeen tadur'kusa tana kuka tana bama momcy ha'kuri, momcy ta rungumeta tana lallashi damata nasiha, saidataga hankalinta yakwanta sannan fice wajensu umma.
   Can ma momcy lallashin umma tayitayi harta sakko daga fushin datayi, sukaďanyi hira, sai bayan sallar axuhur suka tafi, yaseer yanatajin haushi baiga sisto ďinsaba da yaya Nawaf, momcy ta ce, "yayi ha'kuri zata turo a ďaukesa yayi weekend anan. 

Yasmeen ta tashi tayi wanka ta shirya tsaf kamar yanda umma ta shawarceta, dan kafin su tafi tasake shigowa, tayimata nasihohi, tagama gyara kanta tayi 'yar kwalliya ta feshe jikinta da turare, jiki a sanyaye tanufi ďakin Nawaf, bayanda zatayi dole taje tunda al'kawari ta ďaukarma umma zatayi duk abinda ta sakata.
    Ta tura 'kofar tashiga, yana zaune kan abin sallah ya gama rama sallolin da'ake binsa bayan yayi wanka, ko inda take bai kallaba, tawuce tana gyara masa gado, bayan ta gama ta kalleshi, yagama addu'ar yana zaunene kawai.
    Taje gabansa ta tsugunna ta ce, "dan ALLAH kayi ha'kuri bazan sakeba.
   Baiko kalletaba yami'ke yakoma saman gadon ya kwanta dan baya jin 'karfin jikinsa amma babu inda ke masa ciwo.
    Zuciya ta turnu'koma yasmeen danganin wula'kancin dayake mata danyaga tana bashi ha'kuri,, harta nufi 'kofa zata fita, saikuma ta tuna da batun umma, bataso iyayenta suyi fushi da ita.
   Duk abinda take yana kallonta yana mamakin taurin kai irinna yasmeen, tazo bakin gadon ta tsaya tana faďin kanacin albarkacin iyayenmune kawai, shiyyasa nake baka ha'kuri, amma wlhy dako zamu mutu ahaka bazan baka ha'kuri ba.
     Hannu yasa ya fincikota ta faďo jikinsa, dukda jikinsa babu 'karfi amma yafi 'karfinta,, birkiceta yayi yana faďin waike wacce irin mara kunyar yarinyace??, kodan kinga ina ďaga miki 'kafa shiyyasa kike neman kawo mini rainine??.
   Yasa hannu yajamata la66a tasaki 'kara, ya ce, "banza matsoraciya yau ďinnan zan kawo 'karshen rashin kunyarki, yasa hannu ya yaga ba'kar doguwar rigar dake jikinta....................
                   

muhaďu gobe idan ALLAH yakaimu.
   

Kuyi ha'kuri yarane sukaimin sending batareda nagama typing ba.

Ina 'kaunarku aduk inda kuke fan's ďina,  kamar yanda kuke 'ko'karin bibiyata,, ALLAH yabarmu tare, kuna 'karamin 'karfin gwuywa





©2017



bilyn Abdul
    Mrs Abdus'salam
         luv u oll my fan's
[26/02 15:14] Abba Gana: ☆☆☆☆☆☆☆☆
       NAWAFF 
      ☆☆☆☆☆☆☆☆






NA BILKISA IBRAHIM



Page45 & 46

.....Bayyanar surar yasmeen afili ta ruďa Nawaf, yana mamakin dama haka yarinyar nan take?, cikin kuka ta ce, "wlhy idan baka ďaga niba zan cijeka.
   Humm ki cijeni mana, koma kiyi abinda yafi cizo idan kinada dama.
   Ta buďe baki zatayi magana ya tura harshensa cikin bakinta, da zafi2 yake sarrafata, tamkar Namijin zaki yaga abinci, to abinka da farin shiga,.
   Sai dukansa take tana mintsini amma ina wanda yay nisa bayajin kira.
   Sum sum sum nafito falo dan karna wuce gona da iri.
   Saidai komai yalafa sannan na koma.
   ALLAH sarki yasmeen tabani tausayi, tayi lamo ko motsi bata iya yi, sai hawaye dasuke zirara a idanunta, Nawaf dake kwance agefenta yatashi ahankali ya zauna, kanta ya ďago ya ďora saman cinyarsa yana share mata hawaye.
   Cikin taushin murya ya ce, "ALLAH yay miki albarka fancy face ďina, lallai ke abin alfaharina ce, kinzama wata tsoka mai daraja ajikina, yakamo hannunta ya sumbata, yakuma share mata hawayen da har yanzu suke kwarara daga idanunta, yay ďan murmushi, fateema xarah matar kwarai abin koyi da alfahari, nikam ayau nafi kowa sa'a.
    Ahankali ya kwantar da kanta saman filo, yaja bargo ya lullu6eta sabida sanyin AC, yatashi yashiga wanka, yana faďin fancy face ina zuwa kinji 'yar albarka.
   
Momcy takalli agogon dake falon papa 'karfe 5:48pm takalli papa tana faďin Alhaji bari naje naduba ko modebbo yatashi??.
   Papa ya ce, "dama kin 'kyaleshi tunda shiya jama kansa, danni ko sannu bazata haďani dashiba.
   Momcy tayi murmushi to Alhaji yaya zamuyi, aii hannunka baya ru6ewa ka yanke kayar, injiku hausawa.
   Papa yay dariya lallaikam, amma kema aii kinzama bahaushiyar.
   Momcy tayi dariya to yazanyi tunda ka maidani bahaushiyar,,, hhhh kin amince kenan??, eh na amince,, to kije kidubashi, amma ba kince matarsa tana taredashiba??, hakane? ? tana wajensa, aifaďa sosai ummanta tayi mata, shima jira nake yatashi yasha nasa faďan.
    Gskyr kine kuwa dolene mu zaunar dasu muyi musu nasiha dansu rungumi juna kamar kowanne irin ma'aurata.
   Momcy ta ce, "toshikenan Alhaji ina zuwa, to kiyi masa sannu.
    Momcy tashigo ďakin da sallama lokacin Nawaf yana wanka, da sauri ta'karaso gaban gadon dan ganin yasmeen 'kudundune abargo, ga shashshekar kuka tanayi ahankali, momcy tazauna bakin gadon tana tambayar ďiyata lafiyarki kuwa??.
   Yasmeen taďago idanunta dasukayi jajur saboda kuka, tana kallon momcy, dasauri Nawaf yabuďe 'kofa yafito, jikinsa sanye da farar rigar wanka.
   Momcy taďago tana kallonsa, ta ce, "modebbo miya faruda yasmeen??, Nawaf yaďan sosa gefen wuyansa yana wani sadda kai 'kasa, cikin in ina ya ce, "babu komai momcy kawaidai...........saikuma yayi shiru.
   Momcy ta girgiza kai kawai dan ganin alamomin rashin gsky sun bayyana tareda Nawaf, ta maida kallonta ga yasmeen dataketa kuka har yanzu, ga kunyar momy datakeji.
   Momcy ta ce, "sannu kinji ďiyata, yanzu zaki iya tashi??, yasmeen tai saurin kaďa kai Alamar eh.
   Okey to inazuwa, momcy tami'ke tara6a ta gefen Nawaf tashiga bayi.
   Da sauri Nawaf ya 'karasa wajen wardrobe ďinsa yabuďe wani akwati riga maiďan kauri yaďakko yanufo gadon, hawowa yayi saman gadon ya ďagoda yasmeen zaune, taisaurin ri'keshi tana faďin wayyo zafi, ya rungumota zuwa jikinsa ya ce, "sorry my dear bari nasaka miki riga kinga momcy tana nanko.
   Yasaka mata kayan cikin hanzari, tana rungume ajikinsa momcy tafito tana faďin yauwa yasmeen daure kitashi kinji....     yasmeen tayin'kura zata tashi daga jikinsa, tai saurin cije le6e tana fitarda huci da'kyar.
   Momcy tari'keta da sauri tana faďin sannu kinji, Nawaf ya ce, "momcy konazo na ďauketane??, harararsa momcy tayi suka shige bathroom ďin.
    Nawaf yasaki wani murmushi tareda faďawa saman gadon zuciyarsa fal farinciki da nishaďi,, afili yafurta yaudai an wuce wajan, yafaďa yana shafa gemunsa na gayu.
    Momcy tafito fuska aďaure ta ce, "kaje ka taimaka mata tayi wankan, Nawaf yashi zaune da sauri, kansa na 'kasa ya ce, "to mom batayarda kin taimaka mataba ne??, momcy ta harareshi tana faďin ai ita tanada kunya bakamar kaiba, tana faďa tafice daga bedroom ďin.
    Nawaf yami'ke zuwa bathroom ďin, yasmeen dake tsaye tana cire kaya, tayi saurin 'kudundune jikinta waje ďaya, yay ďan murmushi yana ta6e baki, ya'karasa wajenta yana faďin oh, xarah na, ai ta6oye ye ta'kare kuma, zokiga nayi miki maganin kukan nan.
   Cak yaďauketa yasaka acikin rawan da momcy ta haďa, yasmeen ta ri'keshi tana kukan shagwa6a, yashiga shafa kanta yana lallashi cikin hikima da lalla6a yagasa mata jikinta, itakuma tana zuba masa shagwa6a, ya ce, "kin iya wankan tsarki ko??.
    Cikin gatse ta ce, "ban iyaba,, shikam bai fahimci gatse take masaba, dan haka yashiga koya mata, yanaďota a tawul yakawo ďaki.

KIRA......hum akwai wasu mutane dasuke faďar adaren farko ba'a shan wahala,, ban 'karyatasuba bankuma yarda dasuba,, saidai inaso natuna musu cewa dukkan macen data ri'ke martabarta zuwa gidan miji tofa dolene tafuskanci wannan ranar, kuma tabbas wannan wahalar dasuke 'karyatawa saitashata.
   Nibanga laifin marubutaba dasuke tsoratar damu akan daren farko, hakan abune mai'kyau, kuma waďanda basuda aure zasuso tattalin nasu budurcin harzuwa wannan rana, domin kwaďayi samun tagomashin albarka da darajar wannan rana, amma ina kira agareku kudaina ďaukar dole sai anmallaka muku wata 'kyauta a washegarin wannan ranar, suma kuma mazajenmu suzama masu daraja dukkan macen dasuka samu acikakkiyar mace.
   Amma akwai dalilan dasuke sawa mace tarasa budurcinta koda bata hanyar zinaba.
   ☆1 ďaukar abu mainauyi yakansamu rasa budurcinmu, amma bazai hana mace taji zafiba koda kaďanne awannan rana, domin itace rana tafarko data fara sanin ďa namiji.
.

☆2 hanya tabiyu itace yawan tsallaka abu, ko hawa bishiya, gudu, ko yawan tsalle2, dakuma horo da akebama yara amakaranta, kamarsu tsallen kwaďo, gwale2 da makaman tansu.
    tokam waďan nan hanyoyin sukansa mace ta rasa yanar budurcinta.
  
☆3 saikuma hanya ta uku,, wa'iyazubillah, ita ce hanyar maďugo, tabas mata sukan rasa budurcinsu ta wannan hanyar, miji bazai ganki da darajaba, gakuma ďunbin zunubi awajen ubangiji,, wasuma basa sha'awar yin aure saboda sheďanci da bushewar zuciya sun kanainayesu.
    Ya ALLAH ka tserar damu,, kakuma ganardamu, katsaremana kakanninmu da iyayenmu da yayyanemu da 'kawayenmu da 'kannenmu, da 'yayanmu daga faďawa halaka,, ALLAH yashirya masuyi, damasu sha'awar aikatawa ya ALLAH ka tausasa zukatansu.
  Amma mata yakamata mucigaba da gane muhimmancin budurci da tasirinsa acikin rayuwar aurenmu, ALLAH yabama 'yan baya ikon kai nasu budurcin suma inda yadace, ameen.

   Nawaf ya canja kayansa zuwa jallabiya, sannan yafito domin ďakkoma yasmeen wata rigar danyin sallar magriba.
   Afalo yay arba da momcy, tadawo hannunta ďauke da shayi da magunguna, tawuce batareda ta kalli inda Nawaf yakeba, shima baice komaiba yawuce ďakin yasmeen, saidai jikinsa asanyaye, bayaso yaga momcy ko papa suna fushi dashi, ya'karasa ďakin yaďako ma yasmeen wata doguwar rigar, sanda yadawo momcy tana bama yasmeen shayi ALLAH yasoshima da rigar wanka ajikinta.
   Ya ajiye kayan saman gadon yana kallon yasmeen 'kasa2, ahankali ta ce, "mom na'koshi, lalla6ata momcy tayi taďan 'kara sannan taba magani tasha ta kwanta.
   Momcy tami'ke tafice tana harar Nawaf dayake zaune bakin gado ya rabga uban tagumi.
   Bayan fitarta yatashi yakoma kusada yasmeen, ya zame 'karamin tawul ďin data nannaďe kanta dashi dan sumarta ta tsane,, ya wargaza gashin akan filo yana faďin kibarsa haka yasha iska.
   Ya tsuggunno ya sumbaci kumatunta sannan ya ce, "naje masallaci saina dawo.
   Tana jinsa duk abinda yakeyi amma ko motsi batayiba, bayan fitarsa tayi murmushi tareda zirarar da hawaye,, tabbas batayi ba'kincin abinda Nawaf yaymataba saidai tasha wala, dan Nawaf damugunta yazo mata kokuma gaggawa, amma hakan bazai sa taji haushinsaba kota tsanesa, saima take ganin yanzune zai sota da 'kyaunarta harma da ganin girmanta, tatuna irin sambatu da addu'oin daya ringa zubo mata, yafaďa mata ita kaďaice abin sonsa, kuma yadaďe yana 'kaunarta, shin da gskne kokuwa dan baya cikin hankalinsane??.
   To komadai miye lokaci zai nuna, kuma tana sauraren zuwan lokacin, amma tabbas itakam takamu da son mijinta mai tsanani, musamman ma yau daya sake kusanta kansa da ita, haka tayita zancen zuci har barci ya kwasheta.
     Nawaf daya dawo daga sallah saiya wuce wajan momcy danya bata ha'kuri, Aďakinta yasameta tana lazumi, yazauna kusada ita yana wani sissinkuyar da kai.
   Momcy ta shafa addu'ar tana faďin kai kuma lafiya??, Nawaf ya'kara 'kasa da kai yana faďin sorry momcy, dan ALLAH kiyi ha'kuri da duk laifin dakike ganin nayi miki, na ďauki laifina kuma insha ALLAHU zan gyara, bakuma zan sakeba, insha ALLAHU yanzu zamu zauna lafiya nida yasmeen harma mu sakaku farin ciki, dan ALLAH karkuyi fushi dani plz.
    Momcy taja ajiyar zuciya, amma kasandai abbuna baka 'kyautaba ko??, kasan wannan ba halin kwarai bane, matarka tanada hakki akanka, kaima kasani, kuma ka girmeta ka fita hankali, dammi zaka biye mata ku aikata abinda bai daceba, yasmeen yarinyace mai hankali da nutsuwa, kowa ya zauna da'ita saiya sota.
   Hakane momcy, nima ďin ko adaďin ina 'kaunarta sharrin shaiďanne kawai, amma insha ALLAHU baza'a sakeba.
   To shikenan ALLAH yabaku zaman lafiya yakuma baku zuriya tagari.
   Nawaf ya amsa akan la66ansa da ameen, nandai momcy tayi masa nasihohi, sannan yami'ke ya ce, "momcy papa fa??, yana ďakinsa momcy tafaďa, kaje ku gaisa mana,, A'a momcy barsa sai gobe idan ALLAH yakaimu, yau nasan inada laifi awajensa, gashi nabar Yasmeen ita kaďai.
   Momcy tayi murmushi ta ce, "to saida safe, idan ta tashi kace inamata sannu.
   To my dear mom zataji yafaďa yana fita.

Afalonsa ya isake Abdallah da Anwar wai sunzo dubashi, ya zauna suka gaisa, da tambayarsa ya jiki??, ya ce, "da sau'ki sosai, Anwar ya ce, "abi wai ina abla??.
    Tana ďaki tana barci, barci kuma yaya?, tun yanzu ko itama batada lafiyarne??, Nawaf ya girgiza kai yana hararar Abdallah, sai ba'ada lafiya ake kwanciyar wuri, kunga saida safe kutashi ku tafi..  
   Anwar ya shagwa6e fuska kai abi hirafa mukazo muku, kuma saika koremu.
   A'a niba kirarku nakeba, kuje gobe idan ALLAH yakaimu kwazo hirar nima zuwa zanyi na kwanta, badan sunsoba suka mi'ke kowa yana zum'bura baki.
   Nawaf yarufe 'kofar yakashe komai yanufi ďakinsa,, wani irin farincikine ke ďawainiya dashi, ya 'karasa kangadon ya zauna kusada fuskar yasmeen, ya tsura mata fararen idanunsa tanata barcinta hankali kwance, ahankali numfashinta yake fita, ta cure waje ďaya kamar ďa acikin uwarsa.
    Nawaf yay murmushi yana shafa sumar kanta, data bazu akan filo har saman fuskarta, yasaka ďanyatsa ďaya ya janye wasu gashi dasuka rufe mata fuska, ahankali yafurta ALLAH yay miki albarka yabarmu tare har abada, ALLAH yabamu 'ya'ya masu 'kyawawan halayenki, yadu'ka ya sumbaci goshinta, tasaki wani lallausan murmushi tamkar idonta biyu.
   Shima murmushin yasaki, yami'ke yacanja kayansa zuwa nabarci bayan yagama zuba sambatunsa, da zazzagawa yasmeen kalamn 'kauna batareda tasaniba.
   Gadon yahawo ya cire mata bargon sannan ya canja mata rigar wankan zuwa ta barci, yay musu addu'a tareda rungume matarsa suka lula duniyar barci.

Da asuba tarigashi tashi, dan haka ta sulale zuwa ďakinta, acan tayi sallah takoma barci harda kulle 'kofa.
   Fitarta babu daďewa Nawaf yatashi, ya laluba bata nan, saiya mi'ke yana murmushi, shima alwala yayi yafice masallaci, koda yadawo saiya nufi ďakin yasmeen, amma 'kofar arufe, ďakainsa ya wuce yakwanta shima...............






Kuyi ha'kuri yaudai babu yawa ina busy ne.  








©2017


bilyn Abdul
     Mrs Abdus'salam
          luv u oll my fan's
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Contact Form

Name

Email *

Message *