check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'K'ADDARA ko BIYAYYA? page 38

AUREN  K'ADDARA
               ko  BIYAYYA

Na billkisa ibrahim

38 «*****» kamar yanda tasaba ta had'a musu break  mai dad'i da gamsarwa, tai wankanta ta ashirya cikin doguwar riga ta shadda, ta fito falon, ta zauna tana jiran dady.

Ya turo kofar ya shigo cikin sallama, jikinsa sanye da k'ananun kaya bulu d'in wando da farar riga, kannan nasa ya d'au mai, sai walk'iya yakeyi, ta zamo daga kan kujerar tana gaisheshi,
Ya amsa yana binta da kallo, yaya jikin naki??

Tai k'asa dakai, tana fad'in da sauk'i, ya nufi wajan cin abincin, to ALLAH ya k'ara sauk'i,
Ta mik'e tana binsa abaya har zuwa wajan cin abinci, ta zuba masa komai ta tura gabansa, ya zuba mata fararen idanunsa, tasan miyake nufi dan haka ta jawo kofi tafara had'a shayi.

Bayan sun gama tarakashi har wajan mota kamar yanda tasabatadawo ta gyara wajan takoma falo tana kallo.

Buga k'ofa akeyi kamar za'a b'allata, cikin mamaki Munneerah ta mik'e ta nufi k'ofar, ta bud'e dan ganin mai mata irin wannan bugu.....


billy
{ Mrs Abdus'salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *