check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'KADDARA ko BIYAYYA?? page 17

AUREN K'ADDARA
                Ko  BIYAYYA

Na billkisa ibrahim

17 «*****» tana zaune zaune inda sukai mata kwalliyar, dayake d'annesa dasu, bayan anty lubna ta kaishi suka bar gurin itada anty Nafisa.
    "A'a anty Nafisa ina zaku jene"
"Anty Nafisa tayi dariya dady kugama tafad'a suna tafiya"

Yajawo kujera ya zauna suna fuskantar juna, kanta nak'asa tana wasa da  zoben hannunta hawaye nazuba akumatunta, hancinta na shakar daddad'an k'amshin turarensa.

Yatsura mata idanu na tsawon minti biyu, cikin sanyin murya yace Munneerah ?
   "Na'am. Ta amsa cikin muryar kuka"
      "Miyasa kike kuka kuma ance kink'i shan magani gashi bakida lafiya??
 Ta  d'an d'ago idonta ta kallesa  ganin ya tsura mata idanu yasata saurin maida kanta kasa,
       "Yace ina saurarenki?
  "Tace bakomai""
Shikenan bari nakira antylubna takawo miki abinci da magani.


Ya kalli inda su anty lubna suke hankalin su baya kansu sunacan suna hira da dariya,sai wasu k'alilan ke kallonsu irinsu  marak'isiyya, su madeena, wad'anda su dadyn suke kallo danya birgesu dazai taya zasu sallama, kamar anty lubna tasan tajuyo tana kallonsu, hannu yasa ya kirata, anty lubna tazo ya akayi dady ?
     "Anty akawo mata abinci da maga nin zatasha"
Anty lubna tace ina zuwa.

Saratu ta tab'a pii pii,kai anty pii gayen can ya had'u wlh tanuna dady,
Madina tace aiduk cikin amarannan Munneerah tafi kowa dacewa wlh, dukda angunan suna kama da juna, amma nata yafi kyau sosai, marak'isiyya tace saidai daga gani zaiyi miskilanci da girman kai,
Madina tace nikam banga laifinsaba dan ya had'u tako ina kinga kuwa dan yayi girman kai bashi da laifi.
Saratu tace kaini dazaice yana sona wlh yarda zanyi dan naji har zuciyata takamu da k'aunarsa.
Ai yakai asoshi cewar anty pii, gabad'aya sukasa dariya......

billy
{ Mrs Abdus'salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *