check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'KADDARA ko BIYAYYA page 4

Kuyi hakuri ga karshen fage 3
Da takesha ta laulayin ciki dayake ita aarkin hakurice sai tayi
Wannan abubuwan ne suka taru aukai ma mansur yawa, yaje yasanar da dangin gwaggo wani kaninta dayake kano yace yadowo wajansa da zama.....

billy



AUREN KADDARA
                   ko BIYAYYA

09093044460
Na bilkisa ibrahim

4«******» da yagaya su alhaji salisu sai sukace basu yardaba anaso ne kawai araba musu zuminci 
Wannan yasa ya kyalesu bayan kamar sati dayavyashiya kayansu ya aika kano tatashar mota batare da kowa yasaniba,bayan kwana uku suka shirya kamar masu zuwa anguwa sai kano ta , sun isa gidan kawunaa dan madai daici daki hudune agidan sai bayi da kichin irindai ginin kano, anbasu daki biyu suzauna 
Ayola kam bayan sun gane su mansur sungudu sai suka kwashe kayan dakinsu
        ""Tunda mansur yadawo kano sai ya ajiye magar nean aiki gefe yashiga gwagwar mayar kasuwanci, badadewa bilkisu da haihu tanta namiji akasa masa sunan baban ta ABDUL'AZIZ wanda tunda cikin yaimata alkawari sa sunan mahaifinta indai ta hafi namiji,suna kiran yaro da dady.
  Tun daga nan kofofin arziki auka kara budema mansu yasai gida mai kyau yasaya ma kawunsa, ya biya musu aikin hajji harda yayyansa🕋🕋,
Tundaga abdul'aziz hai huwa shiru  amma wannan baisa ya kara aure ba, bayan shekara sha biyu tasamu ciki tahaifi yan biyu duk mata aka saka sunan gwaggo da mahai fiyarta  maryam da fateema anace musu kausar da kairat, sannan dady yana primary 6
Mansur daya zama alhaji el~mansur adam sa'id yola yazama attajiri wanda sunansa baya boyuwa agarin kano yakanje yola yagaida dangin mahaifiyar sa da 'yan uwansa, wadanda haryanzun basa kaunarsa burunsu ma yanzu taya zasu salwantar da rayuwarsa su mallaki dukiyarsa sukeyi, to allah ya shirya su.
       {*******« »*******}
Ana haka aiki yadawo da alhaji salisu kano suka dawo tare da iyalisa da umma dan tace bazata zauna ayola ba duk da matarsa bataso hakaba  amma bayanda zatayi, sannan yaransu shida badiyya, nuwaira,ikileema,auwal,zainab,ma'aruf. 
                Bayan sun dawo alhaji sashiru  ma yadawo kano yace bazai iya zama akano shi kadaiva shima matarsa daya da tara hudu jabir,nafisa,husna,nabil, gaba dayansu alh el~mansur yabasu gidaje yasaka yaransu a school mai tsada wannan yasa suka boye kiyayyar su garesa sai abayan idonsa, koda yaushe yaransu suna gidan alh. El~mansur suna saka idanu kamar yanda iyayendu suka sakasu, amma dady da'yan biyu basu isa suje gidajensu su sakeba dan hakama dady baya son zuwa saboda shi miskiline bana wasaba agidan summa saiya gadama yake kulasu....

Billy
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *