check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'K'ADDARA ko BIYAYYA? page 51&52

AUREN  K'ADDARA
              ko  BIYAYYA

Na billkisa ibrahim 

51 «******» dadyne kwance akan doguwar kujerar dake palon sa, idanuwansa suna kallon sama da alama yayi nisa aduniyar tunanni, yakuma gyara kwanciyarsa sosai ya lumshe idanu, toshi yanzu minene fafita, dan shi gaskiya bayason takurama Munneerah saboda shi aganinsa tayi k'ank'anta.
    Kuma alissafinsa yaune takeyin wankan tsarki.
Jin anturo k'ofa yasashi bud'e idanu, su husna ne kowacce tana huci, baice musu komaiba, sai dai idanunsa suna kansu, ikileema tace katashi wlh kayimata kashedi inhar tak'ara zagar mini uwa wallahi zamuyita badad'i nida ita.
     Husna tace oh ni dakika gaya min bak'ar magana ban kawo k'ararkiba saikece zaki kawo k'arata, ankawo d'in da uwarki, suka fara dambe, yana kwance yana kallonsu baice musu k'alaba.
    "Suna cikin danben Munneerah tashigo da sallama, hannunta f'auke da tiren abinci dady, ta ratse gefensu taje ta ajiye kan tebir d'in dake gefensa.
Yatashi zaune yana mutmushi, saidai ita fuskar tata babu walwala, yaya dan ALLAH karabasu yazasuzo gabanka suna fad'a bazaka rabasuba?
Yajawo file yana zuba abinci to ai bani nahad'asuba ko, bare kice, kema ai 'yar uwarsuce jeki rabasu.
Yaja abincinsa ya hauci.
   
Sukam su husna basugama shigowar Munneerah ba, sai cin uban juna sukeyi, can aka buga kan ikileema da bango jikake bumm, ta kwalla k'ara ta silale ta suma, Munneerah ta zaro ido, tana fad'in yaya ta kasheta, ta k'arasa wajanta da sauri, itakam husna tayi tsaye jikinta sai rawa yakeyi.
 Ko kallon inda suke baiyiba yanata saka lauma abinsa.
Munneerah tace yaya please tana zubar da jini, sai asannan yad'ago yakalleta, yakuma maida kai kan filet d'in abincin sa, saikuma ya mik'e yanufi bedroom d'insa suka bishi da kallo, Munneerah tace dan ALLAH anty husna kawo ruwa ayayyafa mata, jiki narawa husna takawo ruwa, tayayya fa mata,ikileema ta kawo numfashi da k'arfi, dady yafito d'akinsa rik'e da jakkar aikinsa, yagyara mata wajan yabata magunguna, yace kowa tatafi b'angarenta bayason hayaniya, Munneerah tatai makawa ikileema zuwa b'angarenta. Sannan tadawo wajana dady dan gyara inda yaci abinci.

Dagudu tak'araso ta kwace biron hannunsa da takardu guda biyu, yaya mikakeson yine?? yakalleta da idanunsa dasukai ja, na b'acin rai, halin yarannan ya isheni haka gwara na sallamesu kowa takama gabanta.
Kayi hakuri yaya bakyau saurin saki, kacigaba da yimusu addu'a watarana zasu bari insha ALLAH.

Ya girgiza kai bakisan halin subane nikad'ai nasan wahalar danasha abaya tasu saida kikazo nasan mi'ake nufi da aure, amma da bansansaba, yafad'a wata 'yar kwalla na tararmasa agefen idanu.

Munneerah tazauna gefensa tana share masa hawaye kayi hakuri yayana ALLAH yana tare damasu hak'uri.
Yajawota jikinsa yarungume tsam, ki "soni" my beauty  koda rabin son dane mikine ya zira harshensa cikin bakinta yana aikama ta da kyakykyawar sumba, itako jikinta sai rawa yakeyi, saida taji zai wuce gona da iri tafara kuka, yad'agota yarunge sorry my beauty, kaunarkice taimini yawa shiyyasa nakasa jurewa.
  Tadad'e a jikinsa alafe daga baya yad'agota yana share mata hawaye yakama hannunta suka nufi b'an garenta..........

billy
{Mrs Abdus'salam}
AUREN  K'ADDARA
              ko  BIYAYYA

Na billkisa ibrahim 

52 «*****» suna shiga yace taje tayi alwallah, jiki asan yaye ta nufi bedroom d'inta yabita da kallo yana wani d'an murmushi,
Yabita abaya, tana fitowa shima yashiga yayo alwallan, sunyi salla raka'a biyu, yadafa kanta yay addu'a, yacigaba da kwararo musu addu' oi.

Yatashi yafita yana cemata yana zuwa.
Yana fita tasama bedroom d'inta key, dan ita kam yau lamarin nasa yabata tsoro.
Tai shirin barci ta kwanta.

Dady yadawo yarufe ko ina yakashe komai, yatab'a kofar gimbiyar tasa yaji gam, murmushi yayi yazaro wani key a aljihun wandon kayan barcinsa ya bud'e, tuni hantar cikin Munneerah ta kad'a, ya ajiye ledar hannunsa yana fad'in my beauty badai harkinyi barciba??
     "Tai shiru kamar tayi barci, ya hawo gadon ya kwanta, ainasan yanda ake tada mai barci, yafara yimata wasu abubuwa, dasuka girmi tunaninta, tadai daure tak'i motsi, ai tanaji yana shirin cire mata riga, tai saurin tashi zaune, shima ya tashi yana dariya, my beauty kin tashi?
   "Tai k'asa da kai tana d'an murmushi yakuma jawota jikinsa, nidai danaga yau dady dagaske yakeyi, saiya mada beauty d'in tasa mace sosai, aituni na arto palo da guduna na bara🏻.
  Amma daga falo inajiyo kukan Munneerah da kiran baffa harasu yaya sadiq,  nace lallai yaufa antab'o sarakan raki  su Munneerah.
Saida komai yalafa nad'an lek'a, sainaga dady yana sharema Munneerah hawaye, dasaka mata albarka, yana kwararomata addu'oi.

NARIK'E BAKI, INAFAD'IN YANZUNANFA DUK WADDA TA BADA DARAJARTA AWAJE BAZATASHA WANNAN ALBARKAR BA KO, DA KYAKYKYAWAR ADDU 'A, WAJEN MIJINTA BAFA KO, YAN UWANA MATA MUJI TSORON ALLAH, BAWAYEWA BACE "ZINA", BABBAR ASARAH CE GADIKKAN MACEN DATA ZUBAR DA MUTINCINTA AWAJE, BUDURCI WANI DARAJANE MAI ZAMAN KANSA, INKIN ZUBAR KINYI ASARA, ADUNIYARKI DA LAHIRARKI, AWAJEN MIJINKI DAN HAR TSUFANKU YANA KALLONKI DA WANNAN MUMMUNAN HALIN, ZAI RINKA ZARGINKI KUMA, A KODA YAUSHE, TO ZANCEN DAI BAYA KAREWA ALLAH DAI YA SHIRYAMU YASA MUGANE AMIN.

Ya lallab'ata yabata fresh milk, tasha kad'an tace tak'oshi, baita kurataba dan yasan ta wahalu, dukda yake likita baimata ta sauk'iba, yabata magani tasha da kyar, tana masa kukan shagwab'a, haka yayta lallashinta har barci ya kwasheta, yaja ajiyar zuciya yanama ALLAH godiya daya saka masa da mace tagari,

 Nima dai gida nadawo da safe nakoma d'akko muku rahoto kunji 'yan uwa,ALLAH yasa karna makara...........




billy
{Mrs Abdus'salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *