check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'K'ADDARA ko BIYAYYA? page 43

AUREN K'ADDARA
              ko  BIYAYYA

Na billkisa ibrahim

43 «*****» da asuba ya tashi yay alwala, ya tafi masallaci, baitada Munneerah ba tunda yasan tana fashin sallah.
Ko da yadawo b'an garansa yanufa yay kwanciyarsa.
     " Munneerah tatashi, itama sannan gari ya waye, tai wanka sannana ta nufi kichin ta had'a break,harda su ikileema.
Takoma d'aki tagyara ko ina taturare da k'amshi, tasake shiga wanka.
    "Dady ya tashi yay wanka, ya shirya cikin purple d'in shadda, d'ikin rigar daka d'an ya wuce d'uwawunsa, akagyara suma  fas, azuciyata nace kai gay d'innan yanaji da sumarnan kamar ta kayan kud'i, bayan ya gama yakwashi wayoyinsa, da jakar aikinsa, ya nufi b'angaren Munneerah.

Bata palo dan haka ya ajiye kayan hannunsa yanufi bedroom d'inta, tana zaune kan kujera ta baje kayan 'yan kunnanata akan tebir d'in gaban kujerar, tana neman d'an kunnan dazata saka.
    "Ya shigo d'akin da sallama, ta d'ago tana amsawa, tazame k'asa tana gaishesa.
Ya amsa fuskarsa ba yabo babu fallasa,
    "Lafiyar ki kika baje kaya haka???
"Tad'an turo baki gaba irinna shagwa6a6u,d'an kunne nake nema kuma nak'i ganinsa, tafad'a ido nacika da hawaye"
   Shi dariyama tabashi, k'uruciya tatashi kenan ya fad'a azuciyarsa, yay d'an murmushi, sannan ya gintse fuska to kuma gashi ance dole sai shi zaki saka yau????
       "Ta kuma turo baki gaba, nishi nakeson sawa wlh,
   "To yikuka yafad'a yana dariya ciki ciki, dole dai dariyar ta fito"
Ta kallesa hawaye na shatata afuska, ya k'araso ya zauna kusa da ita, to 'yar shagwab'a bar kuka, ya sa hannu yana share mata hawaye, bari nataya ki dubawa ko, ya fad'a yana fara duba 'yan kunnan, wana iri kike nema, ta mik'a masa d'ayan data gani........


billy
{ Mrs Abdus'salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *