check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'KADDARA ko BIYAYYA page 12

AUREN K'ADDARA
              KO  BIYAYYA

Na billkisa ibrahim

12 «*****»su mom sunje yola kwanansu biyu suka dawo,ban bisuba shiyyasa bansan misukayo ba.
     (""*"""""*<>*****<>""""""*"")
Bayan sati shidda da zuwan su mom yola dad ya kira dady,bayan sun gaisa dad yace babana, ranar juma'a d'aurin aurensu sadiq kai yaushe zaka wuce ne??
Dad nasani amma gashi ranar inada wata tiyata dazan yi karfe 6:am amma ina gamawa zan biyo jirgi,karfe 8:am zan fito inssa ALLAH, nama sanar dasu Sadiq d'in,
  "To ai shikenan hakamma yayi ALLAH yakaimu"
 "Ameen dad"
Dad yamik'o masa leda gashi kasa wad'annan kayan dan nasanka kana iya sawo  k'ananun kayan naka nafama,
Dady yay dariya ya karb'a had'e dago diya sannan yatafi,
 Koda yaje gida wanka yafarayi dan yaji 'yan matan gidan shiru,da alama barci sukeyi kokuma yau shaid'ancin baya kansu ne oho,ledan da dad yabashi yad'akko yaduba farar shaddace riga da wando da babbar riga, tasha aikin surfani green sai hula itama green takalmi green,yay murmushi dad d'ina kenan wannan kaya haka saikace nine angon,yad'aukesu yasaka aledan ya kwanta ya huta kafin 'yan dambennan su fara😃😃😃😃
  Su mom sun wuce tun ranar laraba itada 'yan biyu,dad kuma ranar alhamis da yamma yabi jirgi,
 Dady kam  sairanar  juma'a yabi  safe, karfe 10: am jirginsu ya sauka ayola, sadiq da jafar sukazo tar barsa,suka run gume juna cikin tsananin farin ciki,dady yace brothers kunyi nisan kiwo saidai awaya, ina safwan shi shine baizo tarba taba, yace abaka hakuri ana k'arasa masa wani aikine agidansa, dady yay dariya kaga anguna kunsha k'amshi, sadiq da jafar suka kalli juna suka tuntsire da dariya, sadiq yace zandai sha zuwa jibi insha ALLAH nida wannan d'an iskan yafad'a yana kaima jafar duka,jafar ya kauce yana dariya, dady yace kai tsaya waida gaske kakeyi harda jafar toko shi za abama munneera ne,
 Sadiq yace a'a Ni'ima ce tasa shi,lallai brother ka more to ita wannan 'yar yarin yar inbanda abin baffah miye nayi mata aure yanzu??
  "Sasiq yace wanda aka aura mawa yana buk'atar irintane shiyasa"
Amma in banda abinka ai auren yara yafi dad'i zaka more sosai,
Dady ya tab'e baki hakama mom tace nidai har yau ban gano jindad'in dakuke fad'aba dan ni gani nakeyi duk halin matan d'ayane"
Jafar yace oh namanta ina matanka??
"Dady ya kaimasa duka kaifa d'an iakane jafar ana maganar arzik'i kana sakoma mutane ta tsiya ni wlh ko maganar yarannan banason ayimini.........

billy
{Mrs A salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *