check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'K'ADDARA ko BIYAYYA? page 47

AUREN  K'ADDARA
              ko  BIYAYYA

Na billkisa ibrahim 

47 «*****» Ya kuma tamke fuska kamar bai ta6a dariya ba, ya nufi bedroom d'in Munneerah, batare daya tanka  suba, husna takalli ikileema. 'Yar uwa mubishi, suma suka nufi bedroom d'in, 
     "Yana kwance akan gadon k'afafunsa nak'asa idanuwansa alumshe,suka zauna agefensa, sun sakashi tsakkiya kenan.
 Har asannan bai bud'e idanun saba, ikileema ta shafa sajensa my love!!  ko motsi baiyiba' ikileema tace dan ALLAH dan ANNABI kayi hak'uri, kayafe mana.
      "Ya bud'e ido yana kallonta aini bakuyi mini komaiba.
A'a my sweet. Wlh mun maka laifi tunda kak'i saurarenmu, amma dan ALLAH kayafe mana, munmaka alk'awari bazamu sakeba.
In kuma kun sake nai muku mi?
    "Duk abinda kai niya"
Ikileema tace in sha ALLAHU bazamu sakeba"
   Munneerah tashigo tace musu ga abinci fa, saidai zuciyarta tayi zafi daganin su ikileema sunsa mata miji tsakkiya, duk suka mik'e, suka nufi falon.
Munneerah tazubama dady, sukuma suka zuba da kansu, tazuba kad'an tanaci, dady yakalleta wannan shine abincin??
  Ta d'aga kai, alamar eh.
"Shiyasa gakinan kamar tsinke"
   "Batace komaiba, sai murmushi...........


billy
{Mrs Abdus'salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *