check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'KADDARA ko BIYAYYA?? page 19

AUREN K'ADDARA
               Ko BIYAYYA

Na billkisa ibrahim

19 «*****» da sauri yajuyo danjin kukan Munneerah, jiyayi tamkar ya nausheta🏽 dan haushi, shi bayyi kukaba ma sai ita da aka kakabamasa,amma sai ya b'oye b'acin ransa,cikin taushin murya yace kinga Munneearah daina kuka, kinga kanki zaiyyi ciwo dama gashi bakida lafiya,nan ya lallab'ata taci abinci,dak'yar yasamu tasha maganin,sannan sukaje akayi hotunan.

***************
Aranar da daddare akakai amare d'akunansu, Munneerah kuma sai gobe za akawota kano, tabi gayyar 'yankai amare batare da kowa yasaniba, saida taje gidan kowa'gidan Ni'ima ne k'arshe, tanacan suna magana da Ni'ima motoci suka tafi akabarta sai masu kwana kawai,
Afirgice tadawo cikin gidan tana kiran anty Ni'ima!! Nashiga uku motocin duk sun tafi!!!
 "Kai dan ALLAH"
"Wallahi kuwa, nabani idan akaduba ba aganniba"
   "Naji kamar k'arar mota jeki gani"
     "Su dady suka fito daga motar suna dariya, dady yad'ago kai zaiyi magana, karaf idonsa akan Munneerah tafito tana dube dube, azuciyarsa yace illar auren yaran kenan,Sadiq ya tab'osa kai malam mikake kallone??
"Yace Munneerah!!
 "Harsuna had'a baki wajan fad'in Munneerah kuma, suka kalli inda yake kallo,
Cikin mamaki Sadiq yace to ubanwa ma yakawota nan,
"Kirata yayi cikin fad'a,
"Cikin tsoro tazo dantasan ya Sadiq sarai,
"Ubanwa ya baki izinin zuwa nan, cikin rawar murya tace nabiyo 'yan kawo amaryane kuma sai suka tafi,
Ya harareta da sanin wa kika fito?
Tace bakowa.
Yad'aga hannu zai mareta jabir yarik'e hannun, kai my man, saurara matar aurece fa, to dan  matar aure ce baza'a hukunta taba.
 "Za'a hukunta ta amma mijinta ne keda wannan ikon"
Dady dai baice komaiba yana tsaye jingine da mota yana kallonsu.
Sadiq yadaka mata tsawa kafin nafara jibgarki anan kishiga ki had'o yanaki yanaki kizo mutafi dan can unguwar zamu koma, in kuma bahakaba yay kwafa, tasan halinsa zai iya zaneta, tace ba abinda zan d'akko,
Ta d'an saci kallon dady ya d'aure fuska tamau ko kallon inda take yak'iyi,

Suka shiga mota Sadiq yana tuk'i jafar na gefensa, sai safwan abaya daga hannun haggu, dady yashiga tsakkiya Munneerah na gefen dama tawani takure jikinta ajikin mota, shikam dady ko kallo bata isheshiba.
Suka ajiyeta agida saida tashiga suka wuce masaukinsu......

billy
{Mrs Abdus'salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *