check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'K'ADDARA ko BIYAYYA? 59 to 62

AUREN  K'ADDARA
               ko  BIYAYYA

Na billkisa ibrahim 

60 «****» asibitin su ya nufa da ita ikon ALLAH ne kawai yakaisu, da kansa yakar6i haihuwar d'ansa namiji k'ato fari sol dashi maikama da ubansa.
 Ai ko baki har kunne wajan dady, ya gyara matarsa tsaf, wata nos tagyara d'an, saida yayma Munneerah allurar  barci sannan yasanarma mom, aiko su 'yan biyu suka kaure da farinciki da murna.

Su mom suka iso asibitin harda dad, dady yatarosu cikin farin ciki, dad yarungume dady yana fad'in babana ina tayaka farin ciki. 
     ""Nagode dadyna""

Da yamma aka salla mosu, mom tace awuce gidansu da Munneerah.

Dady yazaro ido baki bud'e, mom tace babana rufe bakin.
  Dady yay dariya babammu ko baka yardaba??
Dady ya sosa kai a'a dad nayarda.

Gidan dad aka kawo Munneerah aiko tana ganin gata, da tarairaya, zuwan su maman husana d'aya shima atsai tsaye,su husna kuwa ko maganar basuyima dady ba, shima bai musuba, dan barcine kawai kekaisa gidansa, amma koda yaushe yana gidan su mom, manne da d'ansa.
  Haka rayuwar taci gaba da gudu, yau akai sunana jariri,  yaci sunana Abdul'mutallaf, ansha shagali kuwa, kowa ya k'iyasta bidirin da'akasha azuciyar sa.

Haka sukaita rainon Abdul'mutallaf, yaro kyakykyawa yayi k'ibarsa abinsa koda yaushe yana wajan kakanninsa.......

billy
{Mrs Abdus'salam}
AUREN  K'ADDARA
              ko  BIYAYYA


Na billkisa ibrahim


59 «*****» tana shiga palon suka hau tsokanarta, itakuma tana rufe fuska.

Da daddare misalin k'arfe 80:4pm tai wankan kwanciyar barci, dan 'yan suna duk sun kama gabansu, saidai 'yan uwa najiki wad'anda ke gyara gidan, sauri take tashirya tai kwanciyarta saboda dady, dan ita ba iya binsa zatayiba, kunya takeji.

Dasauri tajawo bargo ta lullu6a danjin muryar dady suna gaisawa da umma, har yana kyaryar ina Munneerah zasuje gidan abokinsa duba matarsa batada lfy.

Umma tace tanan cikin d'akina baba kashiga.
      ""Dady ya mik'e yana fad'in to umma"
Da sallamarsa yashigo dakin, yak'araso  gaban gadon yana fad'in nasan idonki biyu, danhaka tashi mutafi.
Tai shiru kamar mai barci, yayaye bargon yashiga ciki yakwanta,.
     ""Tamik'e zumbur, shima yamik'e yana dariya, a'a yakuma kika tashi???
     "Tad'an harareshi kai yaya a d'kin umman.
   Shima hararta yayi to miye jikokinta zank'arama  kwarine.
Hannu tasaka tarufe fuskarta tana dariya, niba ruwana.
Ya sakko yana dariya nima baruwana ai.
       "Dole tatashi suka tafi, datace bari tacanza kaya, cewayayi tasa babban hijjabi sutafi haka aiyanzu xasudawo.
Apalo sukaima su mom sallama suka tafi.
Wani gida yakaita mai kyau. Tasaki baki tana kallonsa, yahura mata iska da bakinsa suka tuntsure da dariya gabad'aya.
  Tace" yaya gidan waye wannan??
Yace" gidan kine mana"
Tace" gidana kuma yaya ??
Yace" kobai mikiba??
 Nasaya ne,  idan munxo murink'a sauka, dan gsky ina takura sosai, kekuma ga kunyarki bata bari  kid'an  gudo ki kuladani, yafad'a yana rungumeta.

Yaya dan ALLAH dagaske siya kayi ??
Yay sassanyar dariya a cikin kunnanta wadda tasa ka dukkan tsigar jikinta tashi, nan gidankine my beauty"
 Tai murmushi lallai yaya wlh gidan yayi kyau ALLAH yasanya alkairi, 
     ""Amin my beauty""
Yaya  su mom sunsani??
Yajata saman doguwar kujera suka zauna.
   "Sun sani my beauty, dad nema yace nasiya, tai murmushi.
Jikinsa yajawota yashiga nuna mata k'aunar dayake mata, nan dai yaja ra'ayinta suka kwana.

Da safe suka koma gida tanata jinkunya, babu wanda yace ina sukaje.

++++++++++++++++
Haka rayuwa taci gaba da tafiya yauga cikin Munneerah yanacikin wata na takwas, tana dai shan gata a wajan dady dasu mom, kishiyoyinta kam bata shiga harkarsu duk abinda suke mata, su xaga suyi haibaici amma ko kallo basu ishetaba, kuma bata fad'ama dady.

================
Dady yana kwance asaman doguwar kujera Munneerah tana xaune ak'asa kusada kansa tana cin Apple , suna hirarsu cikin nishad'i, sai yaga ta matse ido, yatashi da sauri yana tanbayar lfy, tai murmushin k'arfin hali bakomai yaya.
    "Ban yardaba kinason dai 6oye minine kawai, tunjiya ina lura dake bakida lfy my beauty"
Tadage akan lfyr ta k'alau, dole yabarta.
Xuwa yamma dauriyarta ta k'are tafara kuka yadawo masallaci, yay saurin k'arasowa d'akin yana tanbayar lfy my beauty??
 Cikin kuka ta nuna masa cikinta da bayanta, gaba d'aya ya d'auketa yay waje su ikileema na kallonsu amma bawadda ta tanbayi lfy acikin su, husna ma cewa tayi ALLAH yasa karta haihu lfy...........

billy
{Mrs Abdus'salam}
AUREN  K'ADDARA
               ko  BIYAYYA

09093044460
Na billkisa ibrahim

53 «******» to ALLAH yasoku ban makaraba lokacin dana isa gidan, ko masu gidan basu tashiba, dama ba'a saka su husna alayi, dansu tashi yin sallar asuba baya cikin tsarinsu, ko k'arfe tara suka tashi zasuyi sallarsu ne.

Sashin Munneerah nanufa, dan nasa acan zan samo rahoto, mai gamsarwa.
Dady ne zaune kan sallaya da'a lama yau agida yay sallah, yana zaune yana karatun,"ALKUR'ANI MAI GIRMA"  bayan yagama  yay addu'a ya tashi, gadon yanufa yana murmushi, Munneerah tana k'udindine cikin lallausa bargo, tanata barcinta, yasa hannu yagyara mata gashinta daya rufe mata fuska, ya sumbaci idaninta dake lumshe, gashin idonta gaxar gaxar gashi bak'i, tad'an motsa kad'an.
  "cikin muryar nan tasa mai d'ad'i yace my beauty  'yar rigima..

Cikin kunnanta yace my beauty!!! tashi kiyi sallah, kinga kina k'ara makara, tasa hannunta dasauri ta toshe kunnanta,yacire hannun yana fad'in places, ta bud'e ido ta lumshe, yamik'e yana fad'in inazuwa, bayin yashiga yahad'a ruwa mai zafi yasaka detol aciki,sannana yadawo wajanata.
  
Yad'agota tashi muje kinji autar baffa, tafara kukan shagwab'a yaya please kabarni barci nakeji.
      "To tashi idan kinyi sallar basai ki koma ki kwanta ba, takuma  kwanciya.
   "yace okey bari nahawo gadon sai ak'ara irin najiya, dan nakula baki gaji ban....
  Aikafin ya rufe baki ta mik'e zaune, ya d'auketa gaba d'aya yana dariya, kedai matsora ciyace my beauty, itakam tasa hannu tarufe fuska🙈........


billy
{Mrs Abdus'salam}
AUREN K'ADDARA
              ko BIYAYYA


Na billkisa ibrahim 
   
62«******» su Munneerah angaama wanka, tai kyau abinta kamar ba jego takeyiba, shi kansa dady yana kwad'ayin hutawa da ita, saidai mom tasaka musu ido👀, dan takula da rawar kan dayakeyi.

 Munneerah tana kwance ad'akin mom dan dama anan take, Abdul'muttallaf yana saman cikinta, yana barci, tai saurin bud'e idanu danjin anamata susa ak'afa, dady yay dariya yana k'ok'arin d'aukar abdul daga jikinta, wlh my beauty kincika tsoro dayawa.
  Ta tashi xaune tana murmushi to badole naji tsoroba gida bakowa.
   Yace "Bakowa ??
"Inasu mom sukaje??
Tace" Mom taje ganin jikin umma, su kairat suna school.
 To ALLAH yadawo dasu lfy, yafad'a yana kwantar da abdul agado, yamatso kusada Munneerah daketa faman kallonsu, yakanne mata ido d'aya, tai k'asa da kai tana murmushi, tsam ya rungumeta  ajikinsa yana fidda numfashi asark'e.
    "Itama cikin sark'ewar murya tace kai yaya abdul fa yana kallonka.
Ya sumbaci la66anta, kitanbayeshi shima yanason k'anwa ko k'ani
👀 ta xaro idanu waje yaya jegofa mukeyi.
Ya d'an harareta kenifa nagaji da jegonnan hakanan inason hutawa gsky.
 Kai yaya saikace baka da mata, matanka biyu fa.
Yad'a had'e rai, wlh ni wad'annan dasu da babu su duk d'ayane agurina kin....

Hannu tasa tarufemasa baki tana fad'in yaya babufa k'yau.
Abdul yad'an motsa suka juya su duka suna kallonsa, ya lumshe ido yakoma barcinsa.

Dady yay murmushi, yashafa kan abdul nagode my boy kaima kanason nahuta ko??
   "Munneerah tatashi xata gudu, tobari nabaku guri kuhuta d'in.
Da sauri dady yajawo ta, tafad'o jikinsa ya rungumeta tsam, aida momyn sa xan huta, zatai magana ya xira harshensa cikin bakinta yana aika mata da sakwanninsa masu wuyar fassara, itamadai mik'a wuya tayi hartana maida raddi.

++++++++++++++
Da sauri yasaketa danjin anturo k'ofa, dady ya sosa kai sannu da xuwa mom"
Mom tak'arasa gaban gadon tana fad'in yauwa sannunka kaima babana"
Saida ta d'auki Abdul sannan ta kalli Munneerah, kekuma kidage ki biye masa keda kike da la6u6un yaro, bata jira cewarsu ba tayi ficewar ta.

Munneerah tad'au filo tana dukan dady da wasa tana fad'in aikai kaja mini gayi nan kasa ni jin kunyar mom.
Shima ya d'auka yana ramawa bawani kece, suka tun tsure da dariya, dady yarungume ta ak'irjinsa, suka cigaba da soyewarsu.

===============
Da daddare mom tayima dad maganar komawar Munneerah,  
Dad yace a'a sai Abdul yak'ara kwari, Alhaji kayi hak'uri takoma, dan d'axu ita da mijinta na tarar ad'aki kasan yaran yanxu ba kunya suka cikaba.
Dad yay dariya to shikenan bilkisu xanyi k'ok'ari next week takoma.......


billy
{Mrs Abdus'salam}
AUREN  K'ADDARA
               ko BIYAYYA

Na billkisa ibrahim

62 «******» mom tagyara Munneerah sosai, takuma k'ara nuna mata yanda xata raini yaronta, da daddare aka rakasu gidansu, Munneerah nata kuka saikace amarya.

Dama su 'yan biyu jiya sunxo sun gyara mata 6angarenta tsaf.
Tunda tadawo bataji motsin iyayen gidan nataba su husna, tasake yima Abdul wanka ta gyarashi tsaf yana ta k'amshi, itama wankan tasake tai gayu abinta.

Tana xaune apalo, tanabama Abdul nono aka turo k'ofa tunkan yashigo k'amshin sa yashigo, yajingina da k'ofar daya rufe yahard'e hannayensa ak'irji, suka xubama juna ido shida Munneerah, yasaki wani lallausan murmushi, wanda yasa tsigar jikin Munneerah tashi, tai k'asa da kanta.
   "Cikin takunsa na k'asaita ya iso garesu yarungume su yana mai farin cikin kasancewar su iyali a gareshi, yakarb'i d'ansa yana masa wasa, shikam yana 6algace baki kamar yasansa.
   My beauty kina kula dayaron nan dawa yake kamakuwa??
 Cikin tsokana Munneerah tace a'a"
  Ya harareta, ke 'yammata sedai idan kina kishine kawai, amma duk.wanda yaga yaronnan yasan Abdul' Aziz  too ne
Kallifa dan ALLAH har dariyar irin tawa.
  Munneerah ta tun tsure da dariya, to ALLAH yasa karya gado miskilancin naka.
 "Ya harareta aikema miskilarce"
Amma ban kaikaba ko, alhaji?
  Dady ya mik'e kinga kisame mu a d'aki acan xan fad'a miki tsaka nin nidake wayafi wani miskilanci.

Saida takuma kimtsa kanta sannan taje ga abbu'Abdul,  a'a yaya yanaga ka kwantar da Abdul anan??
    "Dankisan yau babu sassauci sai gurin ALLAH"

Aiko dai awannan dare Munneerah tagane babu sassaucin, dan daren tamkar daren farkonta yakoma mata, saidai tasha albarka wajan jarimin mijinta, hardasu kyautittika masu tsokar gaske.


Yau kimanin sati guda da dawowar Munneerah gidan amma bataga su husna ba, kuma suna cikin gidan.
Tagama shirya Abdul tsaf, tanufi 6angaren ikileema, dan yau maigidan yana 6angaren husna, tai sallama aka amsa mata, tashiga ikileema na xaune da husna suna k'ulla mai fishshesu, tagaida su bawadda ta amsa, saitai d'an murmushi ta mik'a musu Abdul suduka suka ja tsaki, tace dan ALLAH ku kar6eshi kuyi hak'uri duk abinda naimuku, bashi yay mukuba.
 Takuma mik'a musu Ikileema ta mik'o hannu takar6esa kamar gaske, suka kalli juna suna dariya, husna tace kawoshi, ikileema ta mik'a mata hannun Abdul d'aya itama tarik'e d'aya k'afafunsa da gangar jikinsa suna lilo a k'asa, Munneerah ta kaudakai gefe, shima Abdul ya fashe da kuka saboda baiyi kwarin daxa ayi masa wannan rik'onba.

Dagudu dady yashigo 6angarena ikieelima danjin kukan d'ansa, dai dai nan suka jefoma Munneerah Abdul, dady yacafeshi saikace wani boll, sai kuka yakeyi, ya direshi saman kujera yashiga jibgarsu Munneerah ta d'auki Abdul tafita da gudu dan yanda ya haukace d'innana xai iya had'awa da ita.

Aiko sun daku saida yay musu lilis sannan ya barsu  ya nunasu dahannu tsinannu jinin jaraba kuje nasake ku saki uku uku dan uban ku kuma wallahi duk abinda yasamu yarona sai munyi shara'a daku jakuna kawai dabbobi yafita yan bala'i.....

billy
{Mrs Abdus'salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *