check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'KADDARA ko BIYAYYA?? page 18

AUREN K'ADDARA
               Ko  BIYAYYA


Na billkisa ibrahim

18 «*****» kairat  k'anwar  dady tana jinsu, gaskiya 'yammatan nan suka fad'a, yayan su mai kyawune dan duk ciki family d'insu na uwa dana uba bawanda yakai shi k'yawu, dayawa mutane nacewa ya biyo kakansu na wajan uwa,ABDUL'AZIZ, wanda dadyn yaci sunansa, tacigaba da saurren hirarsu madina, dasuketa kod'a k'yawun yayanata.


Anty lubna takawo abincin da ruwa da magani ,
Harzata tafi dady yace my anty jimana,ya nuna mata kujera,tazauna.
"Dady yace wai dan ALLAH anty waye yayi wannan hadd'in??
" Tace wana had'in?
 "Nida Munneerah mana"
Su baffa mana 
Yaja nummfashi, to su mom sun manta halin danake ciki agidana ne, kuma abin dubawa ananma, Munneerah ai bata isa aureba duka yaushe tagama zana (SSCE) d'inta ma.

Anty lubna tayi murmurmushi kawai batace komai ba.
Dady yacigaba inda had'in sukeso dasai su bari sai nan gaba inta k'ara girma jibe tafa dan ALLAH,
Anty lubna tace to ai ba matsala idan taje gidanka saika barta tak'ara girman, yace anty lubna dan ALLAH ga wani taimako daza kimini,
Tace ina jinka,
Mizai hana kibama su dad shawara abarta sai nan da shekara uku saita tare sannan tad'an k'ara girma, amma yanzu shekara 17 ai tayi k'arama.
Anty lubna tayi dariya kaini dady baruwana kaji yara nawane kamarta  akayima aure suka zauna, kai harma wad'anda basu kaitaba jeka Ruga kagani,ko d'iyar baffa shehu zuwaira nawa take ba Munneerah ta girmeta bama, amma ga tanan harda yaronta da wani cikin,bare Munneerah shekara 17.

Hawayen Munneerah suka k'aru to tun yanzuma kenan inaga ankaini gidansa, saikace angaji da ita, damma yarainata ita yakece ma yarinya bata isa aureba,zaiga yarinta ganin idonsa indai nice, mutum sai miskilancin tsiya,
Maga nar anty lubna ta katseta k'anina kaga mu binne wannan maganar anan gurin kafin su baffa suji suci k'aniyarka wlh.
Ta mik'e kasata taci abincin muna jiranku tayi tafiyarta
Dady yabita da kallo,waishi miyasa kowa yakasa fahimtarsa ne........

billy
{Mrs Abdus'salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *