check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'K'ADDARA ko BIYAYYA? page 44

AUREN  K'ADDARA
              ko  BIYAYYA

Na billkisa ibrahim 

44 «******»  cikin minti biyu yagano d'ankunnan, ya d'ago yana murmushi  to gashi zona saka miki, ta mik'a masa kunne yasaka mata, tajuyo d'ayan yasaka mata.
    "Iye kaga 'yan matan baffa kinyi kyau fa sosai, amma da za'ayimini shagwa6a, tasa hannu tarufe fuska tana dariya .
  "Ya mik'e tashi muje kibani break na wuce nakusa makara wajan duba d'an kunne.
    Tace kai yaya duka minti nawa kayi kana dubawa??
   "Oh hakama zaki ce"
"Da sauri tace a'a yi hakuri"
Suka iso wajana cin abincin, ta zuba masa komai, ta mik'e.
Yace sai ina ?
 Zan kira au anty ikilimane muyi break d'in.
  Nan take ya gimtse fuska, 
Itama kanta saida ta tsorata taga yana k'ok'arin tashi.
Da sauri tace dan ALLAH yaya yi hak'uri na fasa.
  Ya harareta kinsan ALLAH idan kika k'ara yimini  zancensu saina 6ata miki rai.
 Ta dur kusa agabansa kayi hak'uri bazan sakeba.
      "Ki kiyaye"

Yau baimaci abincin kirkiba ya tashi ya fice, haka ta daure taraka shi, tana masa addu'a kamar yanda tasa ba.
Aciki ya amsa, yaja mota ya tafi.


Munneerah ta dafe kai, yaya matsala kamar bashine ya gama dariya ba yanzun.
Ta koma cikin gida ta had'a break d'in su ikileema a k'aton tire tanufi 6an garen husna tunda shine kusa da ita, ta tura kofar falon ta shiga ba kowa dan haka taje ta ajiye kan tebir ta fita.
    "Su asannan ma sunacan suna kwasar barci abinsu........


billy
{ Mrs Abdus'salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *