check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'KADDARA ko BIYAYYA?? page 15

AUREN K'ADDARA
                Ko  BIYAYYA


Na billkisa ibrahim

15 «******» bayan mutane sun ragu sai dangi daketa kai kawo, su dady suna zaune akofar gidan,abban sadiq, dady ya kalli abokan nasa wai dan ALLAH dama kunsan da wannan shirin kuka b'oye mini??
  ""Sadiq yay murmushi muma bamu saniba sai yanzu' koba hakaba 'yan uwa yafad'a yana kallonsu safwan"
 Kafin suyi magana wayar  dady tafara kuka alamar kira, yafara lalubota a cikin aljihu, ya d'aga batare da yayi maganaba,
Dad yace babana kuna ina?
    "Cikin dauriya dady yace muna kofar gidan baffa"
 To ka kira 'yan uwannaka kushigo cikin gidan muna falon baffan naku, kuzo ku gaisa da bak'i.
To kawai yace, sannan ya kalli 'yan uwan nasa daketa baza babbar riga bakinsu yak'i rufuwa dan farin ciki, yace kunji muje ciki ana kiranmu afalon baffa.
 "Jafar yace kai acikin wad'annan taron matan to ta ina zamubi, to mikuma yafaru cewar sadiq?? 
"Wai zamu gaisa da bak'ine" safwan yace to kumuje danni wlh nagaji da wannan babbar rigar,nak'agara nacireta nahuta.

***************
Haka suka kutsa kai cinkin gidan dake cike da mata,suka rink'a gaisar da mutane ana musu murna da fatan alkairi,
 Sun isa palon cike yake da abokansu dad, nan suka shiga gaisuwa cikin girmamawa, wani abokin su abbah yace masha ALLAHU kaga yara kamar 'yan hud'u gasunan girmansu d'aya kamarsu d'aya, akayi dariya,sannan akaimusu addu'oi nazan lafiya da d'orewar auren nasu, abokan su dad sunyi muau alkairi mai yawa sukaiyi godiya suka fito.........

billy
{Mrs Abdus'salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *