check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'KADDARA ko BIYAYYA page 13

AUREN K'ADDARA
               KO BIYAYYA

Na billkisa ibrahim

 13 «*****» sun zube afalo suna hirarsu,sallamar safwan ta katsesu yafad'a tsakiyarsu yana ihun murnar ganin dady, yace brother saukar yaushe??
"Dady yace d'an iska dakana ina akaje kwasoni" kaidai bari wlh naje gidanane natsaya akan masu aiki su k'arashe fentin katanga acansu jafar suka baroni,
 Ya kalli agogo sannan ya kallesu ALLAH canake zan tarar kun shirya? ku kalli agogofa shad'aya saura.
Sadiq yace to sarkin zumud'i amma dai kabari ko sha biyu tayi tunda d'aurin auren sai an sakko masallaci,
Jafar yace bar sarkin sauri anyama Safwan zaka d'agama hafsat k'afa har agama shagalin bikinnan?? Safwan ya hararesa uban mi kamaidani bunsuru ko mi?? 
Gaba d'aya sukasa dariya,cikin dariya dady yace aikaine Safwan  zumud'ika yayi yawa wlh, amma banga laifinkaba, tunda auren soyayya zakayi, amma karkuce nadameku naga angon hafsa,naga na zainab,naga na Ni'ima amma banga na munneerah ba, sadiq yace karka damu zaka gansa mikakeci nabaka na fallow dawn,
Safwan yace bar gay d'innan sadiq k'ila soyake abashi.
  "Dady ya rankwashi kan Safwan wlh yaronnan  ka rainani kodan kaga yau za'a d'aura maka aurene.
  "Safwan ya d'auki filo yana dukan dady dashi suna dariya.
 "Sadiq yashigo hannunsa rike da kofin shayi☕ yana fad'in ALLAH yashirya ku, kudai nalura har yau bakusan kun girmaba.
Dady yatashi yana dariya kai nima yunwar nan nakeji wlh,na fito gida ko break banyiba.
Jafar yace kai habadai kaida kake da mata har biyu?
Gaba d'aya sukasa dariya,banda dady dayay musu banza........

billy
{ A salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *