check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'KADDARA ko BIYAYYA page 6

AUREN KADDARA
                ko BIYAYYA

09093044460
Na bilkisa ibrahim 

6«***** » bayan wata uku da dawo war dady su ikileem suka rikice waishi sukeso itada husna, sunsan halinsa baya son wargi dan haka suka sanar da iyayensu amma ba wadda tasan kudirin 'yar uwarta, 
Alhaji ashiru yasami alhaji salisu dazancan yanason hada auren husna da abdul~aziz, alhaji salisu yace aishima burinsa kenan akan ikileema, alhaji ashiru yace to saidai kayi hakuri ita ikileemar ta auri wani tabarma husna tunda nina fara magana, gaskiya yaya bazai yuwuba saidai ahada masa su suduka, rigima dai hartakai kunnan umma mahaifiyarsu, itama tace sai dai ahada masa su suduka, washe gari suka kira alhaji el~mansur gidan umma,sukai masa bayani kudirinsu, yace to shiba zai hanaba amma anemi dady suji tabakinsa,duk abinda yace shikenan,aiko suka hayayyako masa da bala'i wai dan yaga yana dakudi shiyasa yake neman jawo musu raini wajan yaro,to bawani gaya masan da za ayi, yaje ya shirya sati mai zuwa daurin aure.
 Haka dad yatafi gida cikin bacin rai dan yasan wannan auren ba don allah aka kulla shiba akwai wani abu aransu, yasamu mom da maganar dayake macece mai matukar hakuri sai tace bakomai allah yasa alkairi,sai ma tarinka kwantar ma  dad hankali, suka kira dady sukai masa nasiha sannan suka sanar dashi abinda ake ciki, shima dayake mai biyayyane saiyace ba komai indai su sun yarda to shi bashi daja,dad yace allah yayima ka albarka babana, amin dad nagode.
      Haka aka daura aure rankowa agida su dady bayaso an fara daura na ikileema, sai husna da daddare aka kai amare bikin bawani armshi dan dady ma ko gurin daurin auren bai jeba bai kuma gayyaci kowaba,saisu safwan dasukazo daga yola, tare sukai karatu a amerika, safwan,sadiq,jafar,suna kaunar junansu.
   Shi angon ma ranar a asibiti ya kwana abinsa,
Wasa wasa dady yaki yarda su hadu da amaren nasa har tsawon sati biyu, wannan yasa suka wanke kafa fuwa sukakai kararsa wajan dad,
Dad yabasu hakuri yace suje gida zai masa magana,sukace to......
Bayan tafiyar su dad yakira dady yace inya taso aiki yazo gida yana nemasa,
Yace to,bayan yataso daga aiki kai tsaye gidansu yataho,yarussuna ya kwashi gaisuwa wajan tsaffinsa,cikin gimamawa, yace mom ina 'yan biyu?? Mom tace suna makaranta, to allah yadawo fasu lafiya.
Dad yace ina ganinka mai han kali babana ashe ba haka bane??dady yace dad minayi?? Dad ya gyara zamansa dazu matanka sunzo nan gidan sunce tunda aka aura maka su baka taba shiga dakinsu ba bama su gankaba.
Dady nasan baka son aurennan kayimi biyayya ne kawai,to dan allah ina rokonka kaji tsoron allah ka bi dokar ubangijinka,domin aure bautar allah ne,kaga yanzun hakkinsu akanka yake,dolene kasauke, kadaure ma zuciyarka karinka kamanta adalci agaresu, ka ajiye maganar raashin sonsu gefe, kaima allah biyayya saiyaji tausayinka ya hadaka da wadda kake so nan gaba ko allah ya canja maka halayensu na banza zuwa na kwarai danka amfana.
     To shike nan dad nagode zanyi kokari kayi hakuri,sun tattauna sosai sannan yay musu sallama yatafi gida.....



billy
 {Mrs abdus'salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *