check your best novels here

Sunday 19 February 2017

AUREN 'KADDARA ko BIYAYYA page 7

AUREN KADDARA
                ko BIYAYYA


Na bilkisa ibrahim 

7«*****» sanda ya isa gidan matan nasa na falo zaune,yaturo kofa da sallama yashigo,suduka suka mike suna masa sannu, ya amsa ciki ciki dan haushin su yakeji ,duka  suka rakashi dakinsa,suka zauna bakin gado, shikuma ya shiga bayi danyin wanka,dakin ya burge su sosai ba wani tar kace aciki,daga wardrobe sai gado sai madubi, sai katon hotonsa shi kadai saikuma wani shida 'yan biyu da iyayensa sunyi kyau,sunan suna kalle kalle, ya fito wanka daure da tawul ya ratayo karami a wuyansa yana goge sumar kansa, su duka suka tsura masa idanuwa, yadanja karamin tsaki amma basu jiba, gaban madubi yanufa yashafa mai, sannan ya canja kaya zuwa kanana,yada wo yazauna kan kujerar madubi ,ya kallesu fuskarsa ba walwala dazu waya baku izinin fita da har kuka kai karata, wajan dad dina. 
Ikileema tace kayi hakuri bazamu sakeba husna ma ta baahi hakuri, ya dan tabe baki to naji daga yau duk wadda tasake fita bada izeninaba inhar ba school zataba to zata hadubda fishina,ya mike yana duban agogosa ni nawuce masallaci.
Sukace to adawo lafiya, bawadda ya tanka ma wa ya fice abinsa,suka hada baki wajan kiran jara babbe dole dai azauna damu, suka tun tsure da dariya harda tafawa 

          ************
Bai dawoba saida akayi sallar ishsha'i,kai tsaye dakinsa ya nufa yay kwanciyarsa wajan karfe 9:pm saiga husna tazo cikin kayan barci anata wani karye karyen jiki waisu mata ko kallo bata isheshiba, sai kuma ga ikileema itama cikin kayan barci, cikin mamaki suka kalli juna, ikileema tace husna miya kawo ki dakin mijina, husna ta kalleta kallon raini mijinki kuma canza dai maganarki  yarinya 
Ikileema tace husna kinsanni niba kanwar lasarki bace, aikin sanni sarai,dady yadaka musu tsawa kunga dallah malamai kumin shiru kudaina yimin hayaniya aka,su duka suka tabe baki sannan kowa ta zagayo gefensa ta kwanta suka sakashi tsakkiya lokaci daya suka kai hannu zasu tabashi, dasauru ya mike zaune suma suka tashi, kallon banza yay musu to dakuka sakani tsakiya mi kuke nufi da ku biyun zan kwana tamkar akasar arna, yavmike kunga ku sasata kanku tukafin guri ya kure muku inba hakaba zakuyi biyu babu wallahi ya shige bayi abinsa....


billy
{Mrs abdus'salam}
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *