check your best novels here

Sunday, 26 February 2017

NAWAFF!!! 23 to 26

[17/12/2016 14:56] bilyn Abdul: ☆☆☆☆☆☆☆  NAWAFF  ☆☆☆☆☆☆☆ NA BILKISA IBRAHIM page 23 & 24 ......WASHE GARI...su papa sukazo shida 'kaninsa dayazo daga katsina, dakuma Abban mas'ud, bayan angama gaishe2 suka shiga tattauna abinda yakawosu.    An 'kar'kare magana za'ayi shagalin biki nanda sati hud'u masu zuwa, (1monch...
Share:

NAWAFF!! 20 to 22

[15/12/2016 20:51] bilyn Abdul: ☆☆☆☆☆☆☆  NAWAFF  ☆☆☆☆☆☆☆ NA BILKISA IBRAHIM Page 20 ....da safe sukuku yasmeen ta tashi batada wata walwala, umma tana kula da'ita amma batace mata komai ba.    Yaseer yagama shirin makaranta yafito bayansa goye da schoolbag, ya ce, "sisto wai mike damunki ne??.    Yasmeen tad'an...
Share:

NAWAFF!!! 18 & 19

[14/12/2016 12:55] bilyn Abdul: ☆☆☆☆☆☆☆  NAWAFF  ☆☆☆☆☆☆☆ NA BILKISA IBRAHIM Page 18 BAYAN KWANA BIYU         Najeria suka buga wasa da gini, sai dai wanan wasa baiyima Najiria dad'iba, dan antashi 1-1 amma yau ba Nawaf ya zura mana kwalloba.    Dana kalli Nawaf d'inma sainaga baya cikin walwala,...
Share:

Recent

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *