check your best novels here

Saturday 11 March 2017

SABON AL'AMAREE 37/39

[04/03 17:40] bilyn Abdul: 《《SABON AL'AMAREE》》




NA BILKEESA IBRAHEEM 
       {♡Bilyn Abdul♡}


Karku manta masoyana, wannan littafi sadaukarwane agareku,, duk masoyin bilyn Abdul yaďauka SABON AL'AMAREE sadaukar wane agareshi.
    danku nishaďantu da abinda ke cikinsa.
   ina muku fatan alkairi da godiya ta musamman dan kuna 'karamin kwarin gwuywa,, ina alfahiri daku, dan dabaku bazanyi rubutuba, kune kejan akalata harnakai ga wanan matakin, dan haka ina godiya agareku mai tarin yawa aduk inda kuke, ina 'kaunarku kamar yanda kuke 'kaunata,, kucigaba da ha'kuri dani aduk lokacin dana 6ata muku.
    Duk wata masoyiyata dazata nemi abu awajena zan iya yimata indai baifi 'kafinaba, saidai dan ALLAH ina rokonku daku 'kyautata mu'amullarku damu ayayin magana ta pc, wasu basu iya naganaba, baidace kina bu'katar buk awajen writer ba kice mata.
 Slm, ko hy. Ina bukatar littafinki.
   Wasu haka kawai zasuce miki, ayya sister's barashin aikinyi yasakamu rubutuba, A'a duk wadda kikaga ta 6ata lokacinta wajen typing tanada manufarta. Dan haka inafata zaku fahimceni, magana mai daďi ga musulmi sadakane, hakama murmushi ga musulmi sadakane, zan iya kar6ar masoyina aduk yanayin dayazomin nakuma yimasa uzureeee, 
  luv u oll.


37

.......Yau kwanan Nurr uku da dawowa har yanzu magana mai tsawo bata shiga tsakaninta da ya mahmud ba, hasalima bata cika ganinsaba, kosun haďu saidai wajen cin abinci, ya daina sakarma kowa fuska agidan, baya shiga harkar kowa, itama aunty bilyn lalla6ashi take.
   To bare Nurr dabaya gabanta, hasalima tun randa taji maganar dasukeyi da aunty bily ta 'kara ďaukar ďammarar nisantar sa, dan bazata yarda da abinda suke shirin yiba garama tun wuri su kulla mai yuwuwa, badan ta haihu tazo gidansaba kuma har yanzu tanan akan niyyarta na barin gidan, ta hakura tazaunane kawai danta kwantarma da dady da mama hankali.

To yaudai takama ranar girkintane, dan haka tadaure tashiga kichin bayan ta kammala komai takoma ďaki domin yin wanka, babu kowa agidan sai ita kaďai aunty bily taje gidansu dan duba ummy mahaifiyarta batada kafiya, shikuma maigidan baidawo daga office ba.
    Wanka tayi ta cakire cikin 'kananun kayan nata na fama, takoyi 'kyau kamar ka saceta ka gudu, ta baje jikinta da 'kamshi, har yanzu tana bala'in son turaren ya Mahmud, tana kuma da burin sato kwalba ďaya dan ranar tagansu dayawa acikin wardrobe ďinsa, ta haďe ďan gashinta ta ďaure jelal kamar bindin 6era, amma tafi madina da marakissiya gashi lol.
     Falo tafito hannunta rike da waya tana latsawa, catin take a group na family nasu wanda suka haďa na sa'aninsu, sai zabga murmushi take batareda tasan abinda ke gabantaba jikake gifff taci karo da abu, da sauri ta ďago dan son ganin miye?, taďan zaro ido waje dan ganin ya Mahmud tsaye da alama yanzu yadawo daga aiki.
   Taďanja baya da niyyar matsawa saita gulle zata faďi dan ta tsorata,..........da sauri ya tallafota tafaďo jikinsa, ta ce, "wayyo ALLAHna 'kafata, yanda tafaďi maganar saida yaji wani zirrrr, ya durkushe a'kasa tareda ita ajikinsa, kwanciya ya gara mata acinyarsa tareda faďin lafiya??, da hannu ta nuna masa 'kafarta.
   Yatada ita zaune ya kamo 'kafar yana murzawa ahnkali, taďan saki siririyar 'kara tareda ri'ke hannunsa, idanunsa yaďago yana kallonta  ya tsaya da murza 'kafar, ta shagwa6e fuska yaya da zafi wlhy, yaďan lumshe idanu haďe da mi'kewa, itama mi'kar da ita yayi suka nufi hanyar benen, batace masa komaiba bakuma tayi gaddamar binsaba. 
    Taku ďaya tayi ta dogare, yatsaya yana kallonta, ta ce, "wlhy bazan iyaba 'kafata zafi, baice mata 'kalaba ya ďauketa cak kamar wata jinjira, idanu ta waro waje saboda mamaki, shikam ko a jikinsa inda zaisa kafarsa kawai yake kallo, saman doguwar kujera yadireta ya shige bedroom ďinsa.
   Tabishi da kallo azuciyarta ta ce, "to su yaya babba kuma wani SABON AL'AMAREE ne aka shigo dashi yau??.......fitowarsace ta 'katse mata tunani, harya cire kayan jikinsa dagashi sai vest da gajeren wando, ta kauda kanta daga kallonsa, ya 'karaso hannunsa ri'ke da manzafi (ANACONDA) zama yayi akan kujerar yaďakko 'kafarta ya ďora saman cinyarsa, itadai binsa take da kallon mamaki, a hankali yake shafa mata man zafin tareda murza kafar ahankali, itakuma tana matse fuska wai zafi, sunďau tsawon minti biyar ahaka sanan ya sauke 'kafar kasa yana faďin har yanzu akwai zafin??.
    Kai ta girgiza tana ta ce, " yarage kaďan2 yakeyi yanzu.
   Baice komaiba yaďauki maganinsa ya koma bedroom, itama mi'kewa tayi tana ďingushi ta sakko 'kasa, wayarta ta ďauka data yarda afalo, takoma saman kujera tacigaba da catin ďinta.

Bayan wasu 'yan mintina yafito sanye cikin wando iya gwuywa da 'karamar riga tashan iska, ko kallo bai ishi Nurr ba, saida ya zauna akan kujerar dani sanan yajuyo yana kallonta, abin yay masa ciwo yanda tayi burus dashi, amma saiya danne ya ce, "idan kin gadama kizo kibani abinci, mi'kewa tayi tana cigaba da latsa wayan ta'karasa inda yake, wayar ya kwace batareda yayi mata magana ba, ta ďago tana kallonsa ya galla mata harara, dole tanutsu ta haďa masa abinci, tanason ďaukar wayarta amma tanajin tsoro, shikuma bai bataba yanamata hidimar cin abincinsa batareda yasakebi takantaba..

Sai dare aunty bily tadawo itama batajin daďin, dan saida doctor yazo yadubata bayan tadawo, ranarma aďakinta ya mahmud yakwana dan tanajin jikin.
    Hakadai rayuwar taketa gudu da sauri, asarar mai rai inji malam bahaushe,, (to ALLAH yasa mucika da imani) amin.

Yau kwanan aunty bily kusan takwas babu kafiya, ammadai da sau'ki dan yanzu tana ďan fitowa harma ayi hira da ita, gaba ďaya ya Mahmud amatse yake yana daurewane kawai.
   Bayan gama cin abincinsa yatafi masallaci bai dawoba sai bayan isha'i, daurewa kawai yakeyi amma mararsa aďaure take tamau.
    Afalo ya iske aunty bily da Nurr suna 'yar hira, shima yazauna dukada ba wani cika saka musu baki yayiba dan hankalinsa yanakan tv yana kallon labarai.
    Aunty bily tami'ke tana faďin nifa daga haka daga haka, yaďago kai yana kallonta my bily badai barciba??, tayi ďan murmushi wlhy barci nakeji yaya kasan maganina akwai nabarci aciki, gashi banyi barcin ranaba.
   Okey my dear goodnight, tazo inda yake ta sumbaci kumatunsa, saida yaďan lumshe idanu sanan yabuďe ahankali dan yana bu'katar abindama yafi haka, itama talura dahaka shiyyasa taďan rage masa zafi.
   Nurr na kallonsu saima ta kauda kai tana tsaki, aunty bily ta ce, "saida safenku.....suka amsa da ALLAH yakaimu.
    Tunda tabar falon itama Nurr sai zaman ya gundureta dan ganin wani mayen kallo da ogan ke binta dashi, tami'ke tsam batareda tayi masa maganaba tashige ďaki.......binta yayi da kallo tareda haďiye wani mugun yawu, ganin tunani zai hanashi sukuni saiya mi'ke shima, saida yashiga ďakin aunty bily ya sumbaci kumatunta dan tuni tayi barci sannan ya rufo mata ďakin yafito shima yanufi nasa ďakin.

Bayan kammala komai na al'adar rayuwarsa shafa'i da wutiri dadai abinda ba'a rasaba ya kwanta,, amma sai me? Barci ya"ki zuwa saifaman juye2 yake, tun yana ďaukar abin wasa har yafara gaza tunaninsa.
    Yakai dubansa ga agogon dake manne aďakin, 12:30am, yaďanja numfashi tareda ďaukar wayarsa dake gefen gado.
     Number Nurr yay call saida tashiga saikuma yafara tunanin mima zaicemata ne?......bai ankaraba yaji harta ďauka,, itakam tamayi barci zuwa sanan, batareda taduba mai kiranba ta ďaga, Hello tafaďa acan 'kasan ma'koshinta, wani yaaaarrrrrrr yaji ajikinsa saboda yanayin muryarta namai magagin barci.
    Ya sauke numfashi ahankali....
    Ta ce, "wayene dan ALLAH da daddarennan??.
   Yaďan gyara kwanciyarsa...nine kikawo min shayi inajiranki yanzu.
    Da sauri Nurr tami'ke tana murxa ido danjin maganar ya Mahmud, ta ce, "yaya wane irin shayi kuma a darennan??, kaduba agogo kuwa??,.....
    "K ni ba tsari na tambayekiba minti goma nabaki ki bayyana aďakinnan....ya'kare maganar cikin sar'kewar murya.
    Batace komaiba tami'ke tana 'kunkuni, kichin tanufa ta haďa shayi sanan tanufi ďakinsa, ahankali tatura 'kofar da sallama tashiga, )nace huuummmm!!!!).................




Luv u oll my fan's
©2017
[05/03 12:44] bilyn Abdul: 《《SABON AL'AMAREE》》




NA BILKEESA IBRAHEEM 
     {♡Bilyn Abdul♡}




38

......A hankali ta tura 'kofar ďakin tashiga da sallama, yana kwance saman gado jikinsa da kayan barci farare tas, ta 'karasa har gaban gadon ta ajiye 'karamin tiren data ďoro kofin shayin a durowar gefen gado, har yanzu akwance yake bai tashiba kuma idanunsa alumshe, saida taďan hararesa sanan ta ce, "yaya ga shayin.
   Yaďan buďe ido yana kallonta, saikuma yatashi zaune ahankali, taďan matsa baya, saida yazauna sosai sanan ya kalleta ya ce, "zauna mana".
   ta girgiza kai a'a yaya niba zama zanyiba barci nakeji wlhy.
  Kofin shayin yaďauka batareda ya kalletaba ya ce, "eh aii nasani zauna nagama kitafi fa kofin, wani haushi ya turnu'ke Nurr, amma wlhy mutumin nan mulkinsa yayi yawa, saikace wani jinin sarauta, naga sarautar SARDAUNA aii bawata sarauta bace balle yace yana da dangantaka da sarauta........ya katse mata tunani da faďin wai bakijinane??.
    Batace komaiba tanemi waje ta zauna daga ďan nesa dashi, shima baisakebi takantaba yacigaba da shan shayinsa, zuciyarsa tana tunani ta inda yakamata ya 6ulloma yarinyar nan, yasanta akwai rawar kai sosai, yanzu yana nuna mata abinda yakeso zata kara rainashi dama yaya lafiyar giwa, bare ace tayi hauka....
    Ganin yanda yake ku6ar shayin kaďan2 tamkar 'karamin yaro sai Nurr tasake cika da haushi, ta kumburo baki tana kallonsa yaya dan ALLAH kayi sauri ALLAH barci nakeji.
    Juyowa yayi yana fuskantarta sosai, idan barcinne ki kwanta mana ba'akan gado kikeba?, ta 'kara turo baki nikam miyajamin kwana a ďakinnan"; ďan murmushi yayi tareda haďa yatsunsa biyu yabuga abakinta, tai saurin ri'ke bakin dan taji zafi, ya ce, "daga yau indai kika 'kara turomin baki saina kumburashi.
     Mi'kewa tayi daniyar barin ďakin ya ce, "ina zuwa?, yanda yay maganar babu wasa yasakata taja birki amma bata tankaba, ya ce, "wai bakijinane??, ta share hawayen dasuka zubo mata Nace maka barci nakeji wlhy.
    Hummm to dawo kizauna, komawa tayi tazauna, ya ce, "kwanta kiyi barcin anan idan nagama zan tasheki, taďan kallesa nifa bazan kwana anan ba, aidama bacanayi ki kwanaba, canai ki kwanta idan nagama zan tasheki ko baki gane yaren bane?, a'a nidai kawai kagama kabani nawuce naje ďaki na kwanta gaba ďaya, đan ta6e baki yayi azuciyarsa ya ce, "yarinya yaukuma aikin faďa tarkona saidai ha'kuri dan babu tsumi babu dabara agareki, daganan babu wanda yasake kula ďan uwansa harya gama shan shayin, ya ajiye kofin saman tiren, Nurr tayun'kura zata mi'ke ta ďauka yari'ke hannunta, da sauri ta kalleshi yawani gimtse fuska babu alamar wasa ataredashi.
    Jawota yayi zuwa jikinsa, tuni hantar cikin Nurr takaďa, tafara mutsu2n kwacewa daga ri'kon dayayi mata, ya ce, "k Nutsu wata magana zamuyi.
    Ta ce, "yaya plzzz minene haka ALLAH barci nakeji, kabar maganar saida safe mana......shiiiiittt!!!! Yafaďa tareda ďora hannunsa saman la66anta, shirun kuwa tayi tana kallonsa, ya ce, "kinason kije kiyi barci??, da sauri taďaga kai,  good yafaďa yana murmushi, yaďora da faďin zakije ki kwanta amma saikin yimini tausa dan maiyimini batada lafiya, kuma 2days ina dawowa daga wajen aiki agajiye.   
     Nurr ta yatsine fuska yaya wlhy niban iya tausaba dan banta6a yiba.
   Karki damu daga yau zaki fara, kuma zan koya miki yanzu, bata ankaraba taji ya kwantar da ita saman gadon yafara yimata tausa, tuni jikinta yafara rawa, cikin rawar baki ta ce, "nagane yaya zan iya sakeni natashi nayi maka.
    Maimakon yasaketa ďin saiya rungumeta yana mata wani salo daban, ďiff yami'ka hannu ya kashe fitilar gefen gadon, kafin tayi wani yun'kuri ya haďe bakinsa danata yana aika mata da muhimmin sa'ko, tuni alamomi suka fara sauya yaya zuwa miji, yayinda kanwartasa ko nace matarsa ayanzu zuciyarta tafara gaza aiki saboda fargaba da shiga ruďanin ganin SABON AL'AMAREE daga yayan nata.
   Sum sum sum nafito kafin mai gayya mai aiki ta afku, kokuma idon saraki ya Mahmud ya hangoni, nasan kashinane zai bushe, kumadai kallon 'kurullama bashida wani alfanu, dan haka babban yaya da 'karamar 'kanwa nabarku lafiya.

   Falon 'kasa nadawo na kacire cike da tausayin Nurr, taf garama daban gayyato First lady ba da Reefat datuni sun fara shatatar kuka saboda tausayin Nurr, nima kaina dauriya kawai nakeyi amma da tuni na fashe da kuka saboda kukan danakeji Nurr tanayi da alama babban yaya   al'amarin nasa babu sau'ki, ALLAH sarki 'yan group ďinama sunyi jugum2 saboda tausayi....can na hango su oo ee ana kuka, amma bari karna faďawa masu karatu suyi miki dariya.
      Zuwa wani lokaci kuma saina rage jin kukan Nurr, nayi zugumm dan bansan hanyar dazanbi nasan mike faruwaba, amma bari naje kota kafar makulline ďakko muku rahoto.
     Falon ya Mahmud nanufa, saida nakai dubana ga agogon dake manne a bangon ďakin 2:46am naďan jin jina kai lallaikam Nurr kin gurzu yaukam kin banbance tsakanin aya da tsakuwa, ahankali nale'ka saina hangi Nurr ajikin ya Mahmud tanata shashshekar kuka, shikuma yana aikin share mata  hawaye, fuskarsa cike da farinci kai harda 'kyallin angwanci na hango, lol.
    Kalamai yake mata masu daďi da kwantar da zuciya, sorry autar mama ALLAH yay miki albarka kinji, lallai ina alfahari dake, kinciri tuta kin ďagawa sauran mata, yanda kika ri'kemin mutuncinki nima ALLAH kabani ikon 'kyautata miki da karfina da aljihuna, ALLAH ya azurtamu da zuria tagari, i luv u so much my Angel, bazan iya bayyana miki irin farinciki  dana tsinci kainaba ayau.......itakam sai kwararar da hawaye take, ahankali barcin wahala yay gaba da ita, ya sumbaci kumatunta harma yarasa irin kalar farincikin da zaiyi arayuwarsa, yarasa inda zai saka Nurr ďinsa, jiyyake tamkar ya tsaga jikinsa yasakata.
    Bathroom yashiga yay wanka tareda ďauro alwala, koda yafito saiya shiga jera nafil fili domin godiya ga ubanginjin al'arshi, wandda ya azurtashi da kamilallun mata tsarkakakku kuma Nutsatstsu, har yana addu'a ga sauran maza kamilallu suma ALLAH ya azurtashi da irin tashi baiwar.

Saidaifa kutuna duk namijin dayakasan ce mazinaci ALLAH bazai ta6a azurtashi da kamilar maceba saidai mazinaciya irinsa.
   Ďan uwa tsare mutuncinka daga aikata sa6on ALLAH, kaima sai ALLAH ya tsare maka mutuncin matar daya 'kaddaro amatsayin taka.
    Bakada mafitar lalata 'ya'yan wasu sannan kai kasamu nutsatstsiya, A'a malam kata6a ganin inda kanoma dawa takoma shinkafa??, ko kata6a ganin inda aka raini dabba tazama mutum??, gyara sai ALLAH yagyara maka bro's.
   Mace mai mutunci ta namiji mai mutuncice.
   ALLAH yasa mudace.

Har asubahi ya mahmud yana gaban ubangijin talikai yanata mi'ka godiya agareshi, bai gajiyaba bare kosawa,.
    ((ALLAH ya azurta 'yan baya da miji nagari, dakuma mace tagari)).ameeeen ya rabbi.

BAZAN GAJI DA FAĎABA.
   duk ballagazar mace tana bani tausayi da haushi, duk budurwar data zubar da mutuncinta ta 6arar dashi awaje ga shashashun maza lallai tayi babbar asarar abu mai matu'kar muhimmanci arayuwarta.
     Budurci babbar martabace ga ďiya mace, sanan kuma 'kimace da mutunci agareta.
    Bazakigane hakanba 'yar uwata sai ranar da mijinki yafahimci cewa wanan babbar martabar dayake kallonki da ita ta ku6ce miki tuni, ba'karamin ba'kinciki bane hakan.
    duk mijin da ya auri ballagazar mace dawuya kiga zamansu ya ďore idan kuwa ya ďore tofa zai ringa miki kallon wata marar mutunci, bakuma zaki samu farinikinsa loo% ba 'yar uwata.
     Amma ko auren dole akaimiki da mijinki daga lokacin daya fuskanci k macece ta kwarai mai kamunkai da ri'ke martabarta saikiga yana miki so irin wanda bakiyi zatoba.
    Dan ALLAH 'yammata kuri'ke martabarku ku ri'ke mutuncinku, zina ba wayewa bace, zina ba burgewa bace, gakuma wata masifa data shigomana itace (Maďigo) wa'iyazubillah ya ALLAH ka shiryemu ka tsarkake mana zukatanmu, ka tsare mana mutuncinmu, ALLAH ka shiryemu akan addinin islama.
   Zancendai baya karewa 'yan uwana, ALLAH yagyara mana, yayinda muka kudurci niyyar gyarawa, idan kin kasance mai 'karfin sha'awa kuma ALLAH bai kawo miki mijiba saiki nisanta kanki daga gani kojin abinda zai girgiza miki imaninki, karkibar wata kofar dazata kar6e miki budurcinki alokacin dabai daceba, komin kankantar ta kuwa, rikeshi adanashi a kawai ranar damaishi zai kar6a ya godemiki, yakuma jinjina miki, ALLAH kahana sheďan tasiri akanmu..................





Iuv u oll my fan's
©2017
[05/03 14:36] bilyn Abdul: 《《SABON AL'AMAREE》》




NA BILKEESA IBRAHEEM 
    {♡Bilyn Abdul♡}



39

.........yau kam yakasa fita masallaci, agida yay sallar asuba, saida ya idar sanan yay 'ko'karin haďa ruwan zafi da duk abinda yadace, kan gadon ya hawo tareda tsurama fuskar Nurr idanu tamkar yau yafara ganin ta, yashafa gefen fuskarta, fuskarsa cike da annuri, akan la66ansa yafurta Nurr rigima kenan.
    Ya yaye bargon daya lullu6a mata yanaďan murmushi, ahankali ta motsa danjin sanyi ya shigeta, ya du'ko acikin kunnenta ya ce, "Nurri tashi kiyi sallah kinji.
   Tabuďe ido ahankali saikuma tamaida ta lumshe tareda 'kokarin jawo bargon da niyyar sake lullu6a, hannunta yari'ke  ya sa6eta gaba ďaya sai bayi, da sauri ta buďe idanu danjinta cikin ruwa amma na ďumi, ya ida sakata ahankali, ta ri'keshi dasauri tana shagwa6a wayyo ALLAH zafi, sorry yafaďa yana gyara mata zama, cikin hikima da dabara ya gasata tanata kuka wanda shi kansa yagaxa gane namiye, wankan tsarkinma 'kinyi tayi dukda lallashin dayake mata amma tayi burus dashi.
   Yaďan langa6e kai gefe haba Nurrina wanan kukan ya isa haka, kidaure kiyi wankan kinga lokacin sallah yanata kara shigewa, plzz ki daure kiyi,, ta 'kara kwa6e fuska tana cigaba da kukanta ta ce, "niban iyaba, kai kawai ya girgiza tareda lumshe idanu, ya ce, "to duk abinda nafaďa ki faďa, 'kala batace masaba, shima bai damu da saita amsa masaba saikawai yashiga koya mata tana faďa, ya taimaka mata tayi sanan yanaďota a tawul saikace wata jaririya, saman gado yadireta yanufi đakinta yana faďin ina zuwa.
    Babu daďewa yadawo da doguwar riga da hijjab, nanma da'kyar ya lalla6ata tayarda yasaka mata, tana hawaye tana sallah, yafice shikuma zuwa kicin, tana idar da sallar ta ďingisa ta sakko ďakinta tashige ta kulle kanta tana kuka kamar wadda aka kashema uwa.
      Shayi yahaďa tareda soya wainar kwai, kashi biyu yaraba yaďauki ďaya yafara zuwa ďakin aunty bily, tana zaune akan sallaya tana lazumi ya 'karasa gareta yana murmushi, da sauri tami'ke ta tarbesa tana faďin lah yaya dakanka.
    Murmushi yayi yaa shafa gefen kumatunta to yazanyi tunda kuduka an binciki fayil naku,, cikin rashin fahimta ta ce, "kamar ya ban ganeba??, bakin gadon yazauna itama Nurr batada lafiya da zazza6i takwana, ayya ALLAH ya sawa'ke injidai ba ciwonta bane??, kusan shine amma abin yazo da sau'ki, tofa ALLAH yakiyaye gaba, amin my bily, zauna kici nagani saikisha magani ki kwanta kona bakine da kaina??, dan inaso naje wajensu mami na amso mana break.
    A'a yaya bama saikajeba nima zan iya aii nasamu sau'ki, yanzu dai tashi kaje wajen Nurr ďin tafi bu'katarka fiye dani, tunda ni na warke.
    Ya ďan tsura mata idanu kai my bily har yanzu da sauranki banaso ki wahala fa.
  ALLAH my handsome zan iya"".
    To shikenan yafaďa yana mi'kewa, kichin ďin yakoma yaďauki na Nurr yanufi ďakinsa saidai wayam bata nan, kanshine yaďan sara karfa yarinyar nan tanufi gidan dady??, cikin hanzari ya sakko ďakinta yafara nufa, yatura 'kofar amma a kulle yabuga yakai sau goma taki tako motsa bare yasan tana ciki, yanufi hanyar gate yana huci, maigadi yafara tanbaya dake zaune yanajin labaran safe a bbc hausa, mutta'ka akwai wanda yafita a gidannan yanzu??.
   Mutta'ka ya girgiza kai a'a oga babu wanda yafita dan ko buďewama ba'ayiba kaga makullin nan ahannuna, ya nuna masa, anya kuwa sakedai dubawa??.
    Mutta'ka yanufi jikin 'kofar yatatta6a ko ina babu alamar wani yafita, yaďago yana kallon ya Mahmud dake tsaye, wlhy Alhaji babu wanda yafita kudai sake dubawa agidan, koma waye yana cikin gidan.
   Baice komaiba ya juya, mutta'ka mai gadi ya girgiza kai tareda binsa da kallo kai wanan yarinya tana baka wahala alhaji, dabadan 'yar uwarka bace danace anhaďaka da matsala gsky, yarinya babu abinda ta iya sai yaji kamar wata matar 'kauye.
    
Ya mahmud yasake le'kawa kichin daduk inda yadace amma babu Nurr, wani tunanine yafaďo masa arai, ďakinsa yakoma ya ďakko wani key ďin yadawo, yana bu'kofar ďakin yaci karo da ita kwance agado tana kuka, ajiyar zuciya yasaki wadda tasa Nurr juyowa tana kallonsa, ya 'karasa saman gadon ya zauna, jawota yayi zuwa jikinsa yana share mata hawayen batarda yayi maganaba, haba Nurr kin tayar min da hankali wlhy namayi zaton kin sake tafiya gidan dady ne, waishin kukan nan namiye haka??, yakamata adainashi haka, kowacce mace kika gani agidan miji ta tsallake irin wanan suraďin, saidai wadda ta zubar da darajarta awaje,  plzz kibar kunannan kada kanki yazo yana ciwo kokuma zazza6i, kinga tashi kiyi break kinji.
    Ta sake fashewa da kuka ta ce, "na 'koshi, yaďan lumshe ido tareda cije la66ansa gaba ďaya, to yanzu ya kikeson ayi??.
   Ta ce, "ka kaini gida.
   Gida kuma maryam??, mizakiyi agida kuma?.
  Inason ganin mamane..  
     To kinga ki kwantar da hankalinki kiyi break ďin sanan, ki kwanta ki huta, zuwa yamma saina kaiki kinji ko?, amma indai kinason zuwa saikin tashi kinsha shayin.
   Babu musu tami'ke zaune dakansa yabata shayin da kwai, taďanci sanan ta kauda kai, baice komaiba ya ajiye tareda kwantar da ita, ahankali yake shafa bayanta har batci ya ďauketa dan dama tana jinsa tunda jiya da daddare batayi isashsheba.
   Idanu ya tsura mata cike da tausayi, yasan tabbas tasha wahala dan baizomata da wasaba, ta jigatu saboda gardama dataso yimasa, ga Nurr ďin tasa dama 'yar shagwa6ace gakuma tsoro, ya shafa kuma tunta afili yafurta dukda haka kinyi 'ko'kari nana maryam ALLAH yay miki albarka kinji, bazan gaji da saka miki albarkaba har 'karshen numfashina.......aunty bily ta turo 'kofar tareda sallama, ďagowa yayi yana amsata cikin jin kunya ya zame hannunsa daga kan fuskar Nurr, ALLAH sarki aunty bily ďan murmushi kawai tayi ta ajiye tiren hannunta, itama bakin gadon ta zauna.
    Nurr takira tana mai le'ka fuskarta, tayi barci aii ya Mahmud yafaďa, ayya yajikin nata??, da sau'ki aii.
   Amma yaya yakamata akira doctor yadubata ko?.
   Gsky ne my bily muďan jinkirta zuwa anjima tunda tayi amfani da magungunanta, idan munga bata samu sau'kiba sai a kirasa.
   Okey to yaza'ayi da ga break ďin na kawo mata, saidai idan tatashi yanzu tasha shayi, amma ni bari naci dan time yana tafiya.....sauka yayi saman carpet ďin gaban gadon yaci abincin sanan yatafi ďakinsa zaiyi wanka, ita kuma aunty bily ta gyara wajen.

Har yagama shirin office yafice Nurr tanata barci bata tashiba,, ya barma aunty bily sallahon karta sake tabar Nurr tafita, takula daduk wani shiga da fitarta kafin yadawo office, ta ce, "to my handsome karka damu.
     Awajema saida ya gargaďi mai gadi akan hakan, karka damu Alhaji insha ALLAHU babu wanda zaifita saidai wanda yashigo.
    Yauwa mutta'ka ALLAH yasa mudace ga wanan asaima amarya kaza yau.
   Mutta'ka ya washe baki yana godiya tareda addu'ar fatan alkairi ga mai gidan nasa, dakuma samun zuri'a mai albarka.
    Cike da jin daďin adduar mai gadi ya Mahmud yaja mota yafice, saida yaje yagaida iyayensa kamar yanda yasaba sanan yawuce office.

Sai wajen 'karfe ďaya saura Nurr ta tashi da kuka, tun ďazu aunty bily takan ďan le'kota, ta 'karaso tana faďin Nurr kintashi??, maimakon tabata amsa saita fashe da kuka, arikice aunty bily take tambayar lafiya, amma ina Nurr ta'ki bata amsa gakuma zazza6i ajikinta, tayi lallashin harta fara gajiya amma Nurr ta'ki tayi shiru saima 'kara mai datakeyi.
    Waya aunty bily taďauka takira ya Mahmud bugu biyu ya ďauka, suka gaisa tareda tambayar yadai my bily.
   Yaya wlhy Nurr ce tun ďazu take kuka nayi2 tayi shiru amma wlhy ta'ki gakuma jikinta da zazza6i.
    Ya mi'ke zumbur ri'ke da waya akunne kinga barta ina zuwa, to yaya amma kazo da dector, okey gamunan zuwa.
    Office ďin ya Fahad yashiga yakai masa wasu takardu tareda yimasa bayani sanan yanufi gida bayan ya kira doctor Ashir awaya akan su haďu agida dan ALLAH idan bashida aiiki sosai.
    Kusan tare suka 'karaso da doctor ashir, cikin gidan suka 'karasa Nurr tana jikin aunty bily tana kuka.
    Ya zauna kusada anty bily ya ďago Nurr yadawo da ita jikinsa haba maryam wai wannan wane irin kukanene? daya'ki 'karewa shin sokike ki jawoma kanki wani ciwone dan ALLAH???.
   itadai bata tankashiba saima ruwan hawayen dake kara zirarowa, doctor Ashir ya ce, karka damu inaga zafin ciwone, yaďan yimata tambayoyi wanda duka tana basa amsane cikin kuka, yay shiru dan bai gano wani ciwo atareda itaba, yami'ke yana faďin Sardauna zomana, ya Mahmud ya kwantar da Nurr jikin aunty bily suka fice da doctor.
    Afalo sukaja birki, ya ce, "mahmud gsky bangane mike damun matarkaba, amma inaga kukan nan shiya kawo mata zazza6innan.
    Ajiyar zuciya yayi yaďan lumshe idanunsa hakane doctor amma akwai dalili kafin kukan.....yaďan labartama doctor abinda zai iya.
    Doctor Ashir yay dariya haba Alhaji kace laifinkane, kaine silar kukan ashe,....'yar dariya ya Mahmud yayi tarda faďin to yaza'ayi kasan ďaurowa take wai aďaure alkali akotu.
   Hakane Doctor yafaďa yana dariya.
   Magunguna ya bata sanan yay musu salama yatafi.
   Abinci yasa aunty bily takawo mata, dakansa yarin'ka bata tana kauda kai da 'kara cin magani, shidai baikulataba yanata danna mata abincin ta kauda kai waita 'koshi baice komaiba yabata maganin tasha ta kwanta.
   Aunty bily taďanso ta harbo jirginsu amma saita share dan ita macece mai ha'kiri da kawaici.....................








Luv u oll my fun's 
©2017
Share:

0 comments:

Post a Comment

Recent

Contact Form

Name

Email *

Message *